Oct 10, 10:28 PM

What mistake (s) did you make in your previous relationship?

Enough of the bad side of your ex. What mistakes did you make in your previous relationship that you wouldn't want to repeat now ?

Replies

(15)
Oct 10, 11:07 PM
I learnt not to be to simple with a guy..I should be a little bit sturbon bakomai yace zanyi shiru Ince eh ba.. being too simple makes him think I was desperate...and wlhi I was just trying to be nice ne
Oct 10, 11:24 PM
hmm aimu batakai ga aure ba tukun na ta6a cewa wata tsohuwar girlfriend dina lkcn soyayya ta debeni nace mata banga abinda zakimin nayi fushi dake ba abinka da kwaila wlh saida nagane Allah da girma yake karshe ko sunanta aka Kira sai gabana ya fadi
Oct 10, 11:34 PM
Anonymous #1 Oct 10, 11:07 PM
I learnt not to be to simple with a guy..I should be a little bit sturbon bakomai yace zanyi shiru Ince eh ba.. being too simple makes him think I was desperate...and wlhi I was just trying to be nice[...] I learnt not to be to simple with a guy..I should be a little bit sturbon bakomai yace zanyi shiru Ince eh ba.. being too simple makes him think I was desperate...and wlhi I was just trying to be nice ne
6
same with me
Oct 10, 11:35 PM
Al-ameen Abdullah Oct 10, 11:24 PM
hmm aimu batakai ga aure ba tukun na ta6a cewa wata tsohuwar girlfriend dina lkcn soyayya ta debeni nace mata banga abinda zakimin nayi fushi dake ba abinka da kwaila wlh saida nagane Allah da girma y[...] hmm aimu batakai ga aure ba tukun na ta6a cewa wata tsohuwar girlfriend dina lkcn soyayya ta debeni nace mata banga abinda zakimin nayi fushi dake ba abinka da kwaila wlh saida nagane Allah da girma yake karshe ko sunanta aka Kira sai gabana ya fadi
1
🀣🀣🀣 Allah ya kyauta
Oct 10, 11:37 PM

pls abamu labari Musha🀣🀣
Oct 10, 11:46 PM
Comment has been deleted
Allah ya kyauta ae wasu maxan sae addu'a
Oct 11, 06:23 AM
Al-ameen Abdullah Oct 10, 11:24 PM
hmm aimu batakai ga aure ba tukun na ta6a cewa wata tsohuwar girlfriend dina lkcn soyayya ta debeni nace mata banga abinda zakimin nayi fushi dake ba abinka da kwaila wlh saida nagane Allah da girma y[...] hmm aimu batakai ga aure ba tukun na ta6a cewa wata tsohuwar girlfriend dina lkcn soyayya ta debeni nace mata banga abinda zakimin nayi fushi dake ba abinka da kwaila wlh saida nagane Allah da girma yake karshe ko sunanta aka Kira sai gabana ya fadi
1
Hahaha
Oct 11, 06:24 AM
Anonymous #1 Oct 10, 11:07 PM
I learnt not to be to simple with a guy..I should be a little bit sturbon bakomai yace zanyi shiru Ince eh ba.. being too simple makes him think I was desperate...and wlhi I was just trying to be nice[...] I learnt not to be to simple with a guy..I should be a little bit sturbon bakomai yace zanyi shiru Ince eh ba.. being too simple makes him think I was desperate...and wlhi I was just trying to be nice ne
6
Hmm not everyone views simplicity that way
Oct 11, 06:27 AM
Comment has been deleted
You were with a narcissist. And I don't think he truly loved you
Oct 11, 09:38 AM
too caring
Oct 11, 03:24 PM
too stubborn
Oct 11, 03:25 PM
Tohm, with all what ive read, ive learnt that yakamata kenan a dan ta cinn musu idan ana maganaπŸ˜‚kar ki zam kamar wata solobiyoπŸ˜‚ kiyi taurin kai wen needed and still be simple. Inshort, be atleast 3-4 different versions of you when you are with him.
Oct 11, 04:46 PM
Fadeelahhh Oct 11, 03:25 PM
Tohm, with all what ive read, ive learnt that yakamata kenan a dan ta cinn musu idan ana maganaπŸ˜‚kar ki zam kamar wata solobiyoπŸ˜‚ kiyi taurin kai wen needed and still be simple. Inshort, be atleas[...] Tohm, with all what ive read, ive learnt that yakamata kenan a dan ta cinn musu idan ana maganaπŸ˜‚kar ki zam kamar wata solobiyoπŸ˜‚ kiyi taurin kai wen needed and still be simple. Inshort, be atleast 3-4 different versions of you when you are with him.
1
Ashe kinganeπŸ˜‚
Dec 22, 10:48 AM
Comment has been deleted
Allah sarki! Irin haka koda anyi aure sekiga sha'kuwa tayi wuya, sejin tsoron mutun yabiyo baya. Allah yabaki wanda yafishi.
Dec 22, 10:53 AM
Kausar Bin Hussain Dec 22, 10:48 AM

Allah sarki! Irin haka koda anyi aure sekiga sha'kuwa tayi wuya, sejin tsoron mutun yabiyo baya. Allah yabaki wanda yafishi.

0
Amin ya Allah...
×