wai meyasa yan mata arewa son cika son kudine ko tayaya
ba wai Matan Arewa bane kadai, mutane in general sun cika San kudi. even you that is asking likes money. Talauci ai is something to hate.
hakane aish but amma kinsan more of tham matane
S GALADIMA
kasan mata duniya ce kadai a gabansu kamar irin so aisha
kamar ya? wai da Ni kake?
Aisha kaleshi tsokanan fadane kawai
Aisha Kinsan some time some people suncika blient people amatsayin as a play
yh, i took it as a joke
i know
Aisha You No What Ke Kyakkyawace But You No What Kinada Kyau Amma A Fuska Ba Kamar Galadima Ba
Kada ka fasamu kaina naji kamar nakai aisha kyau banda kai da abinka ai ba'a hada kyau na miji da mace ko ba haka bane aisha?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment