Assalamualaikum Ina yini hide my ID please Tambaya nake Koh akwai wacce tasani katin mother's day anasaka sunnan amarya da ango Koh amarya kawaii please inda Mai sample ta turomin
toh ni shawara ta wlh ki sawa kanki ruwan sanyi ku rinka mantawa da irin wadannan kishin.
duka ana sakawa mana
ta Ina za'a turo maki sample din?
haryanzu anayi dama
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment