Jul 1, 01:13 AM

Maganin matsalolin mastubation inshallah

1-A nemi ganyen mangoro guda bakwai (7) 2-danyen tumeric (kur-kur), za'a ganshi kamr danyar citta haka yake guda 6 3-kankana(water melon kamar ta N200 4-citta manya danye guda 2 ko 3. 5-tafarnuwa bunch(kusan cikin tafin hannu)guda daya 6-pure water 4litres Sai a tafasa gaba daya,a rika sha kullum (everyday).in ya kare a hada wani Yana maganin wanke mataccen maniyi wnda yake hana haihuwa yawanci,kuma yake saka saurin kawawo wa,yana taruwa ne baya fita. Yana maganin sanyi Yana wanke mara Yana maganin kankarcewar gaba sbd masturbation. aman bazai mah magani bah muddin baka daina masturbating bah.a dage ayi kokari a daina masrubation illa neh ga rayuwarmu Dan Allah.a dage a gwada wnn inshallah za'a dace.

Replies

(5)
Jul 1, 11:22 AM
thnk you jazakallahu bi khair
Jul 1, 10:51 PM
Saw this exact same post on a Facebook group. Amma fa kamar wanda ya bada wannan ya bada maganin saurin kawowa ne kafin namiji ya kai ga fara sukuwa. wlWanda masturbation ya haifar da hakan. Ba wai maganin masturbation bane. Cos previously wani ya nemi solution ne kuma ya ce masturbation ne ya janyo masa matsalar da yake ciki
Jul 1, 11:00 PM
Anonymous #1 Jul 1, 10:51 PM
Saw this exact same post on a Facebook group. Amma fa kamar wanda ya bada wannan ya bada maganin saurin kawowa ne kafin namiji ya kai ga fara sukuwa. wlWanda masturbation ya haifar da hakan. Ba wai ma[...] Saw this exact same post on a Facebook group. Amma fa kamar wanda ya bada wannan ya bada maganin saurin kawowa ne kafin namiji ya kai ga fara sukuwa. wlWanda masturbation ya haifar da hakan. Ba wai maganin masturbation bane. Cos previously wani ya nemi solution ne kuma ya ce masturbation ne ya janyo masa matsalar da yake ciki
0
duk wani cuta da datti da masturbating ya gadar wnn yana magani,in mutum yga zai iya toh yyi,in kaga zakaw tsaya wani kaya kaya,toh matsalr mutum ceh ba tawa bh
Jul 1, 11:00 PM
wnn tun kafin ayi post a Facebook nasami video nawani malami yana lissafo wnn maganin
Jul 3, 03:11 PM
Allah y kyauta 🙄
×