Why do some men just leave without letting you know why?
Anonymous Jul 1, 12:54 AM

Why do some men just leave without letting you know why? 1

wlh ba turancin dan zan yi😑 Dan Allah Dan Annabi Maza if you are no more interensted in a lady aw ashe nace bazanyi turanci ba idan bakwa raayi kukaji aranku yanzu bazan iya cigaba da muamala dake ta soyayya ba Dan Alfarmar Annabi muhammda s.a.w🥺wanda kowa Alfarmar sa yakeci dan Allah talk to that girl tell her your are not in to her again dont just leave kawai ba kwakkwaran dalili dan Allah🥺 kun san me bayan radadin break up na ka rbu da ita da kafin ta wartsake ta dawo hayyacinta har abadah zaka barta da tunanin meyasa wane ya rabu dani ko da tayi aure bazata taba manta wane haka kurum ya rabu dani ba we already knew that everything happen with a reason tell her she wont beat you naw🥺 karkari tayi kuka and moved on shknn dan Allah Dan Annabi sai ku dinga sawa mutum tun baku burgeshi ba bai shirya soyayya daku ba fan kun san lagon mace kusa ta fada soyayya daku ta karfi da yaji sannan ku tafi ba dalili dan Allah in kukace Allah zai barku kunwa kanku adalci ba tunanin hakki?? adduar wanda aka zalinta fa batada shamaki da ubangiji.bari dai nayi shiru haka akwai Allah😊 yanaji kuma yana gani😊. Amman kudan ce min sorry ko yaya ne☹️
post

Replies

(12)
Anonymous #1 Jul 1, 07:46 AM
Gaskiya neh wannan wlh Haka wani saurayina yayi min kwanan nan tun da dadewa nake mai mgn koh nayi masa laifi saboda yaxo ya chanxa min sosai koh Kira Sai a shafe 2 weeks bamuyi magana a waya ba I keep talking to him Bana Jin dadin rashin communication din mu sbd koh chat baka yi kuma xaka ki ganshi yana dora status and always online Amman baya taba min mgn… dana gaji last week Sunday na qara tura mai message kuma yaxo ya gani Amman har Yau babu reply shine kawai na goge shi daga chat 💬 list dina nace baxan qara mai magana ba
reply 1
Anonymous #2 Jul 1, 09:22 AM
Ya Allah kasa Hauwa'u tayafemin wlh abinda yafaru kenan tsakanina da ita ni banma San dalilin da yasa nabarta ga hakuri ga respect ya Allah kabata Wanda yafini amen
reply 1
Anonymous #3 Jul 1, 10:22 AM
sorry sister,wallahi sun iya mugunta basa mana adalci amma ba komai Allah na nan , Dan Allah brothers kuji wannan shawaran da ta bayar wallahi radadin rabuwa yafi ma mace sosai akan namiji sbd shi yana rabuwa dake zai sami wata yace yana so kuma shi soyayya abinda yasa rabuwa keda zafi sbd baka sami wanda ze maye maka gurbin wanda ka rasa bane shiyasa ,kuma mace ma in tace tana son namiji awannan zamanin sai wulakanci ya biyo baya duk da hakan ba kowa ke wulakancin ba amma yawanci suna hk
reply 0
Anonymous Jul 1, 10:30 AM
Anonymous Jul 1, 10:33 AM

Asalin mugunta ma the most funniest thing aciki shine duk wanda ya tafi wlh sai ya dawo😂 saboda i never cheat karya ne iam a girl i want fancy things but duk talaucin zanyi kokarin hakuri dakai da talaka da me kudin ba wanda na taba cuta wallahi ko sun tfi sai kiga suna dawowa lokacin na riga da na cire su a list dina if i loved you once to wlh ban kumawa kuma ka rasa kenn
reply 1
Anonymous #2 Jul 1, 10:36 AM

Amen everyone those mistake
reply 0
Ahmad Yusuf Muhd Jul 2, 11:00 AM
Eyyah... Sorry sister Allah ya baki wanda ya fi shi Alkhairy
reply 0
Anonymous #4 Jul 3, 05:10 PM
Wallahi hakane 😭
reply 0
Salma M Abdulkadir Jul 3, 10:47 PM
ALLAH ya mana zabi mafi alkhairi a rayuwar mu
reply 0
Habiba Adam I Jul 14, 08:32 AM
sorry poster. Ghosts everywhere
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage