Mahaifiyata ta cika surutu
Anonymous Jun 25, 08:47 AM

Mahaifiyata ta cika surutu 1

Salamu alaikum. Don Allah jama'a kuban shawara wallahi babata ta fiya surutu. Zance ne da ita na fitar hankali gashi kuma da karfi take duk seta cika wa mutane kunne. Abin yana matukar konan rai walh na rasa yanda zanyi da ita. Na yi mata magana yafi sau nawa amma taki denawa, abin ya zama halinta, yabi jikin ta. Dayawa lokacin se ta fadi abinda zata baka kunya, ko ta jawo muku zagi, azo aita dauki ba dadi. Ko wata magana ace a bakinta akaji. Kullum aikin kenan. walh wataran in na kawo kai tin kafin na karaso gida daga waje zan dnga jin surutan ta. A kofar gida kuwa banson na tsaya da aboki don kar ta fadi wani abun yaji nazo nasha kunya. Cikin mutane in ana hira tafi kowa zakewa. Gata da gardama da musu. Inason kawo budurwata ta gaishe ta, amma ina tsoron bakinta walh. Abin walh yana mutukar ban haushi da ita. Ji nake kamar na mata bulala walh don haushin da take bani, gashi kuma uwa ceπŸ˜” Don Allah kuban shawarar yanda zan bullo wa lamarin nan.
post

Replies

(14)
Muhammad Musa Muhammad Jun 25, 09:15 AM
subhanallah ai wannan ka hada be da kan dakin tukuna ur dad, Ina ga shi zeyi maganin abun. but thank God kana da ita a raye πŸ˜ƒ Allah ysa ta daina
reply 1
Ismail Ishaq Jun 25, 12:04 PM
I think Idan kanada sister wacce suke very close itace yakamata tayi mata magana, Musamman lokacin da suke labari mai dadi kawai sai tayi cutting, mama pls abunda kk yi kaza da kaza don Allah ah gyara … in sha Allah zai yi aiki
reply 0
Meenah2 Jun 25, 04:55 PM
ai ka cigaba da Addu'a kawai Dan iyaye Mata baka iya masu idan ma ka nemi ka gyara masu wani mstke ynzu zakaji an fara zagin ubanka ana cewa tun kafin a haifeka akai kaza-akai kaza🀣
reply 0
Anonymous #1 Jun 25, 07:35 PM
Se addu'a kuma da haquri sbd gsky iyayen mu wani lokacin se haquri kasamu qanwarka koh Antyna dasuke da kusanci ka fada mata ta dunga taka mata burki idan tanayi like Mama bakisan gskyn labarinnan ba kar yazo ace anji a bakinki Koh cikin daki tarinqa mata mgna akan yawan surutun tunda kai namiji ne bako yaushe kuke tare ba mamana ma wani lokacin tanada irin wannan surutun amma ita a cikin gida ne da bada labari wani Lokacin kuma seta manta asalin Labarin seta qara da nata abun baya mun dadi gsky Ni yanda nakeyi wani lokacin idan zata fara se ince mama don Allah kiyi haquri kiyi shiru wannan labarin fah bakisan gskyn Shiba kar ace a bakinki akaji toh cikin yardan Allah zata fasa
reply 0
Ismail Ishaq Jun 25, 08:43 PM

no wlhi she Will listen kadan kadan yau da gobe yawuce wasa, believe me it works.
reply 1
Twin Jun 25, 08:57 PM

I'm my mum's only female child so sometimes I try correcting her and it Dosent end well πŸ˜‚ that's why I said that though but she can try I feel if her male child talks to her she will listen more
reply 0
Abdulmalik abdulkarim idris Jun 25, 09:17 PM
gaskiya hakan baikamata ba kina fadi illahr mahaifiyar ki/ka a fili gaskiya bai kamatabah annabi (S A W) yana fada mana muyi biyyah ga Iyayenmu koda sunka san Che ba musul mai bah sanna Allah subahanahu wata ala yafadi a ciki Al QURAN cewah ehdan xamu fada ma Iyayenmu mgn to kada muyi masu tsawa muyi mgn cikin kwanciyar hankali kuma da tausa sayyar murya dan haka wanan yazama jarabawah gareki kiyi hakuri kuma ki ciki gaba da rokon Allah yaya yemata wanan musiba shawara gare ki/ka kuzauna da ehta kiyi mata bayani kuma kinuna mata abunda take yi bakijin dadi hakan zai yiyasa taji nauyi yinhaka bawai kifada ma duniya bah Allah yasa mudace kuma mukiyaye gaba πŸ™πŸ™πŸ™
reply 1
Ismail Ishaq Jun 25, 09:19 PM

hhhh tun kafin kifada I know you're the only female child but this is not work is for the eldests, wlhi I am saying this based on experience because something similar is happening around me, but you you have no option since you are only female just keep praying.
reply 1
Mashkur wali Jun 27, 03:56 PM
uwaka aramma,yznu nn zaka kawo mahaifiyarka wai tanada surutu,kaii Ka kulla mln,lamarun iyaye yafi karfin nn wlh Ka kiyaye,Allah da yyita a haka shi zakaje Ka rokae ya yaye mata,bawai yadata a garin bh,duk lalacewar iyaye,iyaye neh ba yacce zakayiw saidai a addu'a,aljannarka tana kasane kafarta,albarkar ka tana gunta,Ka lalabata allaji ki rabu lfya salun alun,tohm shawara ta kenn
reply 0
Anonymous #2 Jun 30, 05:04 PM
Hmmm millennials kenan. Whatever she is she's your mum and nothing can change that. Kana magana akan mum dinka har kana maganar tunanin mata bulala ...subhanallah! Kayi kokarin zama yaro nagari sannan ka roki Allah Ya shirya ta, amma it's very wrong kana zuwa waje kana fadawa duniya problem din mum dinka, kuma kana fada ba tare da lafazi Mai nuna girmamawa ba. Mahaifiya ko mahaukaciya ce ta wuce mutum yana fadan aibin ta a fili not to talk of just some issues relating to her behaviour. Allah Ya shiryemu gaba daya Ya sa mu dace duniya da lahira.
reply 1
Rabiu usman abubakar Jul 11, 07:20 PM
shawarata a gareka idan zaka iya canzata to a chanzota idan Kuma bazata chanzuba a cigaba da hakuri Kuma kada kaji kunyar nunata ko agaban waye ita Allah yabaka da ita zakayi tutiya ita budurwar taka kasan kalar mahaifiyarta wata qilma tafi taka matsala kafin afadawa iyaye magana yakamata a tauna Allah ubangiji yace kafadamusu kalamai masu taushi wllh iyaye sunfi komai kima a wajan ya'yansu
reply 0
Beelerh Jul 21, 02:29 AM
ΩˆΩ„Ψ§ ΨͺΩ‚Ω„ Ω„Ω‡Ω…Ψ§ أف your mom is your mom no matter how bad she is bro! so be careful
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage