My fiancé has never spent anything on me, advice me
Anonymous Jun 21, 01:55 AM

My fiancé has never spent anything on me, advice me 0

yanxu kusan 1 year muke betaba bani Komai ba ko credit nawaya kuma Yaxo gd maganar aure 😭💔kowa ya amince , but Ina tsoran auranshi Amman wallahi he's very kind and reasonable guy Bashida problem but Nidin dan Allah nake sonshi .😭😩Amman kyauta tanada dadi arayuwa plx masuo mako adaina dan Allah wallahi mata munasan Maza masu kyauta , please sis nd Brothers kuvan shawara mexanyi
post

Replies

(17)
Anonymous #1 Jun 21, 05:44 AM
Gaskiya namiji Mai rowa ba dadi akwai wani ex na da na guda saboda rowar sa munyi 3yrs amman awara kawai naci ta 50 da gyadan 50 a hannun sa, but haka fa na dinga mishi dawainiya nice snacks, nice birthday cake, nice abincin Sallah da giyar so ta fita a kaina na barshi sai gashi naje aiki department nasu naji ana hirar Yana kawo danyen nama daga gidan sa ya ajiye a fridge din office saboda Kar Matarsa ta cinye duka. A PhD graduate for that matter. Maza a daina rowa ba kyau. wasu naturally ne basu da kyauta
reply 2
Muhammad Musa Muhammad Jun 21, 06:12 AM
Allah sarki 💔 gasky ni I use to buy something like zabib, sometimes idan Ina da dma nji kina son wni Abu zan iya siya Miki idan baya da tsada because responsibilities nki be dawo Kai na bh
reply 1
Anonymous #2 Jun 21, 09:04 AM
wannan ke kadai zakiyi shawara da heart dinki kar ki bari kowa ya baki shawara akan me zakiyi, in kin ji zaki iya hakuri har kuyi aure ki ga mai zai faru bayan auren koh kuma ki rabu da shi…after all kince dan Allah kike son shi
reply 2
Anonymous Jun 21, 12:28 PM

wnn yayi asara 😹😹Allah yarufa asiri
reply 0
Anonymous Jun 21, 12:31 PM

haka ne abinda nake tunani yanxu saura 7months auran namu 😭😭kawai xanta addu'a maybe yanxu baxeyi semunyi aure , kinsan wasu basu kyauta idan mace tana waje sesuga irin tarbiyata wai Amman wnn bbu dadi ihsani yanada dadi Gsky
reply 0
Anonymous Jun 21, 12:33 PM

tabbb yaxama saurayina wasu mazan sunyi asara Gsky abun babu dadi Banasan marowaci wallahi , srry sister Allah yasa idan kunyi aure yadinga yin abin kirki
reply 0
Anonymous Jun 21, 12:35 PM
hmmm wallahi irin halin ex dina ne credit na 200 yake sakamin banasanshi yanxu nd sister wallahi Karki damu idn kunyi aure xeyi miki maybe yanxu wahala tamishi yawa
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 21, 01:10 PM

yyi asara🤔🤔 responsibilities nshi ne y rika Miki hidima kafin aure? ki bari idan yqi Miki after marriage sai kiyi complain, ku mene kk bmu bayan bakar wuya da jn aji
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 21, 01:12 PM

bbu asara Mata n ynxu basa appreciating abnda muke msu. my girl zabib na aika Mata dshi but that young girl wai a dwo min dshi after all prophet Muhammad peace be upon him 🥰 yna amfani dshi
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 21, 01:12 PM
bbu asara Mata n ynxu basa appreciating abnda muke msu. my girl zabib na aika Mata dshi but that young girl wai a dwo min dshi after all prophet Muhammad peace be upon him 🥰 yna amfani dshi
reply 0
Saudat78 Jun 21, 01:45 PM
Anonymous #2 Jun 21, 05:55 PM

ni na miji ne fa 😂, wasu ba wai gwaji bane kawai sunfi gane sai sun auri mace kafin su fara kashe mata kudi, amma dai a cigaba da addu'a kawai
reply 0
Anonymous #1 Jun 22, 09:48 PM

Ai Kam sarkin rowa me ranar fa an kwana biyu ba wuta a wurin aikin su Naman da ya Kai office ya lalace ya bata musu fridge naji abokansa suna ta mita. wai sai ya wayance musu shi yafi son fresh suya na Nama
reply 0
Anonymous #4 Jun 24, 07:10 PM

AI marowaci beyiba..ninawa saurayin wlhi Ko ina school irin canteen nan bashida wayan yasiya koh ruwa yabani.nasha..kuma koh nairanshi bantaba Ciba sai shegen kalaman soyaya..zanyitafiya nawata 1 Amma koh naira bebaniba..Dan rainin wayau..amma kinsan menakeyi..wlhi banataba kiranshi shiyake wahalan Kiran koh flashing banamai..don idan yamin miscal yaga koh flashing banyiba sai yace meyasa bankiraba..sai Ince Mai banida kudine toh ynx yagano..inayawan complain banida kudi awaya sai yadena complaining narashin flashing din dabanamishi...wlhi Maza kurage rowa
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General