Asslm
pls tell me komai lokaci ne ina
aure lokaci ne ?
no matter how desperate and sad I'm in ga yau nayi aure, ina gidan miji na
na farantawa mahaifiyata rai becus that's all she wants now taga nayi aure.
amma besides all this sai lokaci yayi, it doesn't matter who I date how many I have dated sai lokacin da Allah yayi min zanyi.
I'm tired and sad...
pls tell me something to cool me down
pls include me in your prayers dan girman Allah.
ku neman min yafiya ah Gun Ubangiji kuma Allah ya futo mun da miji nagari.
Hmmm sister kiyi hakuri you are not the only one here duk halin da muke ciki kenen so pls kiyi hakuri, hakuri ake da su su kansu sun san gaskiya suma kuma abunne ke damunsu komi lkc ne,kuma wani hanin ga Allah baiwa ne ki kaddara delay din alkhairi ne zamuji dadi nan gaba insha Allah kinji ๐๐๐
keep praying kinji yau mune gobe ba mu bane ๐
kiji gaba da addu,a , ki rinka to tashi kina sallar dare kina Kai kukan ki GA Allah, Insha Allah, Allah zai fito Miki da miji Nagari. muna fata Allah yasa jinkirin ya Zama Alkhairi a gareki.
Allah ya kawo miji na gari. ki yawaita istiฤfar kuma
I will tell you facts, not what you want to hear.
You already know the moral decay & vices in our present society and what people turn out to be.
Marriage is not what its use to be, some Men don't value women as before, thats why divorce and abuse rates are high.
Don't be desperate and end up with a monster or someone that will treat you for less than you are worth.
Instead believe that perhaps you are not destined to be Married and start thinking of what to do with your life.
You can still get marriage Insha Allah but believe there is a possibility, you will not.
Find a career or occupation and aspire to prosper
Be careful & stay safe.
Sister kenan, ba ke kadai bah
Koni da nake Namiji ma I'm desperate to get married. wlh Idan Naga Abokaina nata aure Ni Kuma shuru abun na damuna. Ni kadai nasan Irin Halin da nake ciki. ga Tashin Hankalin bukatuwa xuwa ga mace kullum da nake fama ๐ญ
Ya ALLAH Ka hadamu da Mata nagari
don't say men, just say some
Allah ya iyyah miki
Allah ka mana maganin abinda yake damunmu ๐ฅ
just pray hard and take your time itโs a journey not a race and before you know it, a perfect guy made for you will come Insha Allah
ofcourse i don't mean all but i have edited
may Allah Grant those who re unmarried a pious spouse,ameen
ameen
same here o๐น
May Allah accept your prayer. Aameen
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment