Dalilan da ke sa mace Tara Samari
Abdourl 12 Apr 14, 07:48 AM

Dalilan da ke sa mace Tara Samari 1

Akwai dalilin da yasa mata suke tara samari, sai dai kowa da nata dalilin kamar haka: 1. Wata tana tara samari ne saboda tana tsoron ta so mutum daya daga karshe kuma rabuwa ya shigo tsakanin su, ko dai naturally ko kuma constructive (yaudara). Yawancin mata a wannan bangaren suna fama da fear of rejection 3. Akwai set din matan da suke tara samari saboda koda sun tashi aure suna da choices, sai sun zauna sun tantance kafin su samu daya daga ciki su ce ya turo. Matan dake wannan category din sun kasu biyu. Na farko sunayin hakane for their emotional safety, a duk lokacin da suka tashi aure ba zasu rasa wanda zai fito ba (wanda kuma akan rasa samarin duka a wani lokacin ko kuma rashin dacen miji), na biyun kuwa are so perfectionist, suna comparing maza ne don su samu most perfect one da ra'ayin su sai su watsar da sauran, mostly they are making their choices based on chemistry not compatibility. 5. Emotional Queens sune a wannan bangaren, a koda yaushe suna son a basu attention, so duk namijin daya kasance yana kokarin basu attention zasu iya soyayyah dashi koda tana da wasu kafin sa, hakan na faruwa ne idan initial saurayin bai bata enough attention.... Irin wannan matan suna rasa kansu saboda babu komai a kwakwalwar su sai tunanin romance and affection, yanda kasan haihuwar India yayen Korea haka suke. Maza sunfi samun saukin playing irin wannan matan saboda as far as kasan hannun ka, zaka iya tafiyar da irin wannan mace dai-dai da ra'ayin ka especially idan bata da lura, saboda blind folded love suke yi. Irin wannan matan suna experiencing severe heartbreak kuma gashi sun nace sai sun tara maza. 6. Akwai gold diggers, su basu da sana'a sai tara maza don wani ra'ayi nasu wanda duka bai wuce na abin duniya ba. Suna aje mai kai su kasuwa da anguwa saboda yana da mota, akwai mai sa masu data da airtime, akwai mai masu anko da sauransu dai, suna ware mutum daya wanda suke so, ba zasu taba rokon sa ba, shine priority a ran su. Yawancin mata a wannan bangaren saurayi na masu maganar aure zasu watsar dashi, sai dai wannan priority din, sannan they can only be available for you when they gained something from you. Misali, she can only call you if you recharge her phone, ko kuma ba zata taba chatting da kai ba har sai ka sa mata data, kuma yawancin interaction dasu cikin complaint suke... Ita bata da kaza, ita bata san ya zatayi ba tana so tayi kaza ammah ba dama, tasan sigar tatsan mutum kala-kala. Irin wannan matan suna yawan haduwa da yan iska, saboda akwai set din maza da yawa wanda basa kashe ma mace kudi a banza. Wasu matan suna tsallake tarkon maza, wasu kuma dole kasuwancin trade by barter ya hau kan su. 7. Akwai kuma wacce take tara maza saboda tana jindadin entertaining din su. So she's there for entertainment, a anguwa ne ko a social media bata da sana'a sai hira da maza, kowa ya santa kuma gashi abin ya zamar mata kaman addiction. Mace irin wannan bata iya samun emotional satisfaction da namiji daya 8. Akwai kuma mai tausayi... Irin wannan macen tana ganin bai kamata tayi rejecting wanda yace yana sonta kai tsaye ba, dalilin haka yasa take tara maza duk da bai zama dole ya kasance tana soyayyah dasu ba... Hakan yana da illa saboda kowa zai rika ganin kaman yana da wata matsayi ne a rayuwar ta, kuma she'll be feeling guilt idan tace bata son mutum ko tayi rejecting mutum. Besides, a gaskiya tara samari abune mai fadin gaske kuma ko wacce da nata dalilin hakan, sai dai bashi da wata fa'ida kwata-kwata. I'll make a post on it side effects da kuma dalilin da yasa gara ma kada mace tayi hakan, akwai matakin da zata dauka instead for her own good, but nasan wasu zasu ce ai maza nayi, I'll post about them as well.
post

Replies

(8)
Anonymous #1 Apr 14, 08:18 AM
Deleted

haka kuke fada amma duk WASHHHH ne ai
reply 0
Anonymous #1 Apr 14, 08:24 AM
Deleted

yanzu dai daya gare ki kenan
reply 0
Anonymous #1 Apr 14, 08:26 AM
Deleted

azumi dai ake, sa ki fadi gaskiya ita qarya babu kyau balle cikin wannan wata mai albarka
reply 0
Anonymous #1 Apr 14, 08:32 AM
Deleted

qila kin ci zamanin ki yanzu zamanin ya wuce Allah ya kama ki, shyasa su kuma guyss suna ta juya ki kaman waina
reply 0
Abdourl 12 Apr 14, 08:33 AM
Deleted

Dating 2 guys is like attending multiple institutions at the same time
reply 1
Anonymous #1 Apr 14, 08:40 AM
Deleted

ai dama bance ba wanda Allah bai so ba, kawai nace qila kinyi wasan kura da guys ne a daa yanzu kuma karma ta juyo miki πŸ˜‚
reply 0
Nasssss9 Apr 14, 05:52 PM
So you are encouraging Ladies to deceive there guys with purpose ryt, clap for yourself Mr/Mrs Poster πŸ‘
reply 0
Anonymous #2 Apr 17, 09:55 AM
A karshe kuma irin su ne suka fi rasa mazan aure
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage