Saurayina yadaina daga wayata babu dalili
Anonymous Apr 7, 06:49 PM

Saurayina yadaina daga wayata babu dalili 0

Haka kawai saurayina yadaina daga wayata banyi masa komaiba yaxanyi dashi please
post

Replies

(34)
Abdourl 12 Apr 10, 08:37 AM
This sounds like ghosting..... So, abinda yakamata kiyi shine zaki fara neman kiji menene yake faruwa, if you reached out to him and he kept keeping the distance sai ki dakata ki tuna cewa Allah yayi ki da daraja, don't just start beginning for love and attention, idan yayi deciding da yayi ghosting din ki ne just let it be, saboda wasu choose to leave a relationship this way which is unhealthy, idan kuma wani abu ne kika masa ko kuma ta bangaren sa yasa yahau dokin zuciya ya zabi da yayi miki haka, this is not not a good sign for a right partner, it's a huge red flag that's showing you that he might be a toxic partner.... However, I know isn't easy to get over someone you invest your time and energy on at once, and it really hurt, and I'm pretty sure that you must go through heartbreak, but ever beg for love or relationship. Always remember that you're worthy of love and attention and you're enough 😊
reply 0
Saadiya idris umar Apr 11, 03:45 AM
ki saka aranki dama kina adduar zabin Alkairy to bashi bane Alkairyn ,keep praying aure lokaci ne .
reply 0
Abdourl 12 Apr 11, 06:50 AM

Halin wasu mazan kenan dai, a rayuwa zaka hadu da mutane kala-kala kuma ba zaki rayu ke kadai ba, so akwai abubuwan da yakamata ki sani game da relationship, saboda yawancin abinda na lura mutane used to stuck in the same type of story over years, kuma duka laifin su ne.... Ai shi zuciya ba'a donating ma kowa sai wanda yayi earning, but mostly mutane used to donate their hearts and get attached to someone without even knowing why.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage