wacece zata gayyace ni shan ruwa
Anonymous Mar 29, 10:06 AM

wacece zata gayyace ni shan ruwa 0

ina matukar sha'awar naga an gayyace ni shan ruwa don gaskiya ban taba samun irin wannan gayyatar ba
post

Replies

(25)
Anonymous #1 Mar 29, 10:27 AM
kaikuma kwadayin kake son zuwa kenan
reply 2
Anonymous Mar 29, 10:28 AM
Anonymous Mar 29, 10:29 AM

kuma da zumunci
reply 1
Anonymous #2 Mar 29, 10:54 AM

ba wani xumunci kwadayi dai da son banxa🀣
reply 2
Anonymous Mar 29, 11:17 AM

Aa fa ba son banza ba ne
reply 1
Anonymous #2 Mar 29, 11:56 AM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 1
Anonymous #4 Mar 29, 02:12 PM
No it's not like that guys I understand what he's talking about. idan aka gayyaceka Shan ruwa awani wurin ma'am Yana nuna cewa ana Jin dadin muamala da Kai so broh Allah ya nuna ma an gayyaceka Shan ruwa.
reply 1
Anonymous #3 Mar 29, 05:05 PM
Ka zo gidanmu toh 😌 ina gayyatar ka
reply 2
Khamis Jamil Mar 30, 12:00 PM

to Kaji sai ai wanka ayi foolish adaki sayyadaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 2
AH2003 Mar 30, 03:24 PM
funny hmm
reply 0
Sayyid hamzah Mar 30, 04:02 PM
anzo aci banza banza bata samu ba sai a tashi aje gida
reply 0
Anonymous #3 Mar 30, 04:13 PM
Anonymous Mar 30, 04:16 PM

to yaushe zanzo ki bani numba
reply 0
Anonymous #3 Mar 30, 04:22 PM

Wai da gaske kke? πŸ˜…
reply 1
Anonymous Mar 30, 04:26 PM

wallahi da gaske
reply 0
Anonymous Mar 30, 04:28 PM

ko ke wasa kike?
reply 0
Anonymous #3 Mar 30, 07:27 PM

Eh amma bari na tmby gida
reply 0
Khamis Jamil Mar 30, 07:52 PM
Anonymous #3 Mar 30, 11:12 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Khamis Jamil Mar 30, 11:34 PM

nima dai zanzo abani address Ko email
reply 0
Anonymous #3 Mar 30, 11:40 PM

Kaima ba za'a barka a baya ba kenn
reply 0
Anonymous Mar 31, 07:40 AM

ok to na bari ALLAH yasa a yarda
reply 0
Anonymous Mar 31, 08:02 AM

Toh Allah yasa kai ma ba sayyadan zaka da ko ba
reply 0
Anonymous #3 Mar 31, 04:11 PM

Ameen ya Allah
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage