Anonymous
Mar 27, 03:35 PM
Rayuwa ta ataqaice
0
Akwai abunda yake damuna na dade na rasa Wanda zan fada mawa Amma ynz I can talk anonymously .
Tun taso wa ta Allah ya saka ina da kwarjini sosai sbd Alhamdulillah zan iya cewa gidan mu ko an ina ana kyautata ma iyayen mu zato wurin yin kokarin su akan mu. An bamu tarbiya daidai gwargwado na addini da ilimin boko Amma kashhh abun ciwon shine yanda iyayen mu suka bama karatun mu mahimmaci na boko fiya da aure. In such a way that baa ma a muna mana zamu iyayin aure nan kusa kusa .
Toh Allah cikin ikon shi tun ina qara ma nake da manema masu sona da aure gashi har mun gama makaranta banyi auren ba . Wallahi duk masu sona da aure suke sona Amma wannan tsoron me zaa ce a gida yasa ka ko da wasa ban taba nuna wa ba . This is me regretting the fact that at this stage I have minimal to no option of irin Wanda nake raayi duk na bar su sun tafi sbd bana so na cutar da wani da Bata mishi lokaci when nasan duk sun shirya aure a lokacin .
Abun da ciwo kaga mutane Suna qaunar ka duk Suna possessing wasu superficial attributes da majority of mata can go for but ni na kasa yi wallahi😭 I have tried my best to tag along with them but these men are not looking at a building a home of Islam sedai kawai tunanin su yanda zaa bama yara best life ,best life fa ba na addini ba Aa na Jin dadin rayuwa n zuwa vacations na attending best schools . Ni kuma wallahi son Wanda zai taimake wurin tarbiyar yara nake nema Wanda ya fahimci a aure a fuskar addini ba wai yanayin rayuwa ba .
Dan Allah ina rokon ku ku saka ni addua Allah ya bani miji nagari ,Allah shine ke yi nasnai kuma jinkirin nasan Alkhairi ne bi'iznillah amma dai babu laifi idan muka roqi ubangji ya kusanto mana da wasu lamarukan mu .
Nagode sosai Allah ya bamu ko partner din da zai zama sanyin idon shi