Yana so ya hada ni gida daya da matar shi, abunda na roka laifine?
Anonymous Mar 26, 03:27 PM

Yana so ya hada ni gida daya da matar shi, abunda na roka laifine? 0

Assalam. fatan kowa yana lfy ? dan Allah ku ban shawara. ina da saurayi mun hadu dashi yana da wata budurwa. haduwa ta dashi ya nuna mun zai mãta wulakanci saboda ni, kuma sunkai 3yrs suna tare so zai barta ya aure ni. nace masa aa saboda nima ai mace ce ba zan so wani yamun haka ba. nace ya aureta kawai ni, na hakura. na rokeshi da ya manta dani karya sake kirana na goge number sa saboda na manta dashi. after like 1 year da auran su that is 2020 sai ya kirani muna dan gaisawa sama sama har zuciya tayi gaba damu mukaci gaba da soyayya har yafi na baya. yamun alkawarin aure 2024 lokacin nima na gama karatu. Ankira shi gidan mu saboda duk lokacin da akace na fito da miji sai nace shi, toh uncle nawa kadai yasan shi da, kuma yasan shi da inda yaji wai ya barni ni, ne saboda ambashi ar'uwar shi ya aura. so yanzu iyaye na dakar suka amince da auren mu ahaka ma suke cemun dan na, nace ne. so dazun yake cemun wai shi gida daya zai hadamu kuma kayan akwati duk abunda nagani nayi hakuri dashi kuma wani maganar program da zanyi ba lallai yabani kudi ba.nace masa bakomai Allah shike rufa asiri, ai zanyi hakuri da komai amma gaskiya bazanyi hakuri muzauna gida daya da matarshi ba saboda wlh fuska biyu gareta amma ban fada masa dalilina ba nima niece tashi ce take gaya mun kudirinta akaina. saboda batasan kawata bace. shine fa yake cemun wai shi yariga ya yanke abunda zai iya, idan ban yarda ba inyi yanda nake so.dan Allah abunda nace wani abune irin hakurin jiranshi da nayi yadace yamun wannan? iyayena dakar suka yarda dashi amma ji irin abunda yake cemun kuma gidan shi 500k yake biya 1year a Abuja nace toh yaraba mana 300k mana wai aa. dan Allah ku ban shawara wlh iyayena sukaji hakama baza suyarda ba.
post

Replies

(11)
Anonymous #1 Mar 26, 06:33 PM
my dear with tearful eyes Ina Gaya Miki gwanda ki sallameshi.... Koh kin amince da komi sai tsiro wani abun Bai da niyyan aurenki... kiyi hakuri kawai ki nemi wani.... inda yana son aurenki hakuri zai baki ba ya gaya miki bakar magana ba .... in kin kiji zaki nemo mu bayan auren... that's idan har ya aminta anyi auren.. Allah ya Baki na gari
reply 3
Anonymous #3 Mar 26, 09:05 PM
Gaskiya ki hakura. Allah ya zaba miki mafi alkharin sa. Ameen.
reply 0
Anonymous Mar 26, 09:11 PM
S B SALISIYA Mar 27, 04:51 AM
gskya ina goyon bayanshi domin zai iya yiyuwa contract akabawa niece din. shi. tunda ba tare kuka xauna ba bazaki sheda ba. Amma kije kudan zauna da ita kiga ni. Kuma alama ba me kudibane tunda kwakwata gdan da zai biya muku kk ce 500k a qbuja karamin gda ne. nidai inaga kije idan hlin tane Zaki gane. Shima zai tabbatar. Amma kinyi jiran banxa knan idan kk barshi Ina future da kuka shekara 5 kuna ginawa🤣🤣🤣 Kai jamaa atafawa FUTURE
reply 1
Anonymous #4 Mar 27, 04:55 PM
The truth is gidajen Abuja are very expensive, for him to be paying 500k maybe 2bedroom is prolly in remote areas like kubwa(I even doubt), mararaba, suleja, Karu etc. Him trying to join you both in a 2bedroom isn't advisable. If its even 3 bedroom or 4 it's even better. If its possible for him to keep you in a state where the cost of living and accommodation isn't that expensive or he can get you another apartment. Or he should be patient till when he is financially buoyant enough to get you your accommodation. Just know that a broken relationship is better than a broken marriage. choose wisely
reply 0
Tahmairabo Mar 29, 04:32 AM
Gaskiya zama gda Daya Kam da matsala Nima ban goyi bayan ki Amince bah ke koma baa gayamiki Komi bah zaman Mata gda Daya matsalace Babba Wallahi Idan bazai iya raba muku gda bah ki hkra Allah zai kawo Miki wani shi Aure lokaci neh karki duba dadewar da kukayi tare gaba Zaki duba
reply 0

Related Posts


Trending

Why do men do this dan Allah? General
I belong to a Gang, we do bad things but i want to stop Confession
Family pressure on me to get Married but no suitors Matchmaker
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
Is it true? Relationship
My girlfriend lied to about something Advice
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
My life regret. Confession
In need of help nd prayers Marriage
help a sister Relationship