What's inside this world da xamuyii ta wahalar da kanmu akan abun dunia? In fah muka yii hakurii mutuwa zamu yii dukka!!! Xamuje inda bazamu dawo ba... Last Ramadan was with my Mum ita take tashin mu sahur all those Ramadan ba mu ta6a makara ba, banta6a Axumii daure ba tunda nake tare da ita.. But this Ramadan where's she? She's gone! But physically, saboda virtually she's in our breath. Muna matukar kewarki mummy!!! Duniyar ba dadii tunda kk tafii.. Ubangiji Allah na roqeka da sunayanka masu albarka wanda ka kira kanka da su, ko k sanar acikin littafin ka , ko ka sanar da wani daga cikin halittar ka, ya Allah ka qara jaddada Rahamarka, Saada dakuma Salama acikin makwancinta da sauran musulmi baki daya.
Allahumma Ameen.
Amen ya rabb
Allah yaji kanta da Rahama, Gaskiya rashin uwa Rashi neh BabbaðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
ameen ya rabbi
thank you
Ameen ya Allah
Allah ya mata rahama
Ameen ya rabb
Ameen ya Allah
ameen tnx u
Amin ya hayyu ya kayyum
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment