why do people look down on you for not having abin duniya? (my experience)
Mai Nama Kano Feb 23, 10:46 PM

why do people look down on you for not having abin duniya? (my experience) 2

A wuraren shekarar 2019/20 na koyar da Photography da Graphic Design in an online class on WhatsApp and later in the NH classes on Telegram. A cikin wadannan classes dinne na hadu da wata baiwar Allah anan Kano, tana sayar da irin kayan motsa Baki. Tunda dalibata ce sai naga bari nayi patronizing dinta, rannan nayi order din Shawarma, sai nace zanje na karba tunda a lokacin wurin da nake aiki ba nisa da gidansu, da Magriba naje, na kirawo waya cewar na karaso. Sai na nemi dan wani loko na make, da fito sai ta kirawo wayata, ina amsawa sai cewa tayi "A wani mota kake ne?" da murmushinta a fuska😊 ni ko nace: "Ai a sayyada ta nake" kawai baiwar Allah sai ta canza fuska ta juya, ta baiwa kaninta sakon, kafin na karasa kuma sai naga ta dawo amma dai babu walwala kamar farko😂. Kuma dai gidansu ba na talakwwa bane bare ace. Bayan wannan ma naje hoton wani biki, mun sauka a Napep angon sai cewa yayi au wai dama baka da mota?😒 Na dai hadu da irin tambayar sau da yawa kuma gaskiya banjin dadinta, yawanci mutane ko da basu da mota/abin duniya idan kai ba ka dashi sai su rika degrading dinka. Allah Ya arzurta daga taskarShi Ya hore mana ziyarar Annabi Alaihissalatu wassalaam
post

Replies

(31)
Thamarah Feb 26, 07:15 PM
Ameeeen
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage