I don't know what to do kuma wlh I love this guy
Anonymous Feb 15, 03:48 PM

I don't know what to do kuma wlh I love this guy 0

Good Afternoon plz share this and hide my ID I don't know what to do shawara nake nema muna soyaya da guy dinan Barr ne nimah law nake karatu a court ma muka hadu time din ina Attachment mun fara soyaya har an fara maganan Aure sai yake fadamn wai sai dai na bar karatuna dan bazaiyi aure matarsa na karatuba kuma fa da karatun yagani and ni a gida ban yi tunanin zaa bari ba ko zaa bari wlh ba zan ajiye karatuna ba, na fadamai bazan bar karatuna ba sai yake cemn wai sai dai mufasa auren, wai zai nemi wata tunda bamu hada hankalin mu ba wlh daren da yafadamn haka kwana nayi ina kuka wlh ban taba son wañi kamar shi ba kuma ni ba mai kula samari bane wlh maza basa gabana amma ya mn haka💔Ni a tuna ni na inhar da gaske yana sona zai barni da karatuna
post

Replies

(23)
Anonymous #2 Feb 15, 04:18 PM
hmmm
reply 0
Umar Pharouq Feb 15, 04:24 PM
That means ba da gaske yake sonki ba kenan? ko ke din son da kike masa ba na gaskiya; ko kuma dukkanku ba soyayyar gaskiya kukewa juna ba. Because a duk wata soyayyar gaskiya akwai 'sacrifice' Daya daga cinkinku ya zama dole yayi sacrificing abunda yakeso
reply 0
Ferteemah Feb 15, 04:40 PM
You know what sister just pray for the best..and don’t forget Du’a can change what is impossible to possible😊kuma Allah ya zaba muku mafi Alkheri kwai
reply 2
Anonymous #3 Feb 15, 05:13 PM
Just pray for the best. kuma kar ki bar karatun ki. In shi Rabon ki ne bare taba wuce ki ba.
reply 0
Rukaiya Muhammad Feb 15, 05:15 PM
agaskiya this decision is very expensive. our parents invest in us by educating us saboda susamu sauki idan Allah ya bamu daukaka tawannan karatun,so kobakomai na tabbata kinada burin sakawa iyayenki ta karatunki insha Allah so kinga shawarata kifadawa iyayenki yadda kukayi dashi and the most important thing is Addua,what ever we are doing tunfarko is munemi zabin Allah walh yafi bawai mufara biyewa zuciyarmu ba.Allah yasa mudace.
reply 1
Anonymous #1 Feb 15, 06:16 PM

gskia kam, he suppose to make the sacrifice koh ya bari ta gama karatun tunda ciki ya same ta, haba ya xaayi shekara da shekaru ana karatu ace rana daya an dakatar mata dashi. yaji tsoran Allah cause in sister shi ce saurayin ta ya yanke wannan hukuncin sai inda karfinsa ya kare
reply 0
Bulama A Feb 15, 06:23 PM
My sister don't make the mistake of dropping out of school, no responsible man will like to marry Jahila in this era. Fita sha'anin shi focus on your studies. In da rabo zaki hadu da want even before graduating.
reply 0
Jibril saeed Feb 15, 07:03 PM
mafaka yake nema Kuma sai yazo daidai dacewa yasan bazaki bari ba
reply 2
Maryamlabeeba Feb 15, 08:09 PM
Duk namijim kwarai ko kuma mutumin arziki bazai hanaki illimi ba,saboda haka ki share hawayenki,Allah ze kawo miki wani,ki zama cikakkar Barrister,iyayenki suyi alfahari dake,Saboda namiji zaki rushe goals nake da kikeso kiyi achieving,Bazai yiwu ba baiwar Allah,ki nustu ki kra tunani,kuma kiyi hakuri,”Innallaha ma”a sabirin”
reply 0
Anonymous #1 Feb 15, 08:48 PM

Ameen ya rabbi
reply 0
Fatima Zarah Feb 15, 10:46 PM
Sister aii keda kanki mah kin ma magana dakika ce in har dagaske yake sonki zai barki kiyi karatunki and kenan baya sonki..... someone who loves you will always want the best for you... okay assuming ya aureki kuka hayaiyafa and rai yyi halinshi kuma ba karatu kika karasa balle ace akwai kwalin karatun who will take care of the kids and with what will you take care of kids ko kuma Family inda muna generation inda abun hannun ka sukeso......yeah abun Allah dayawa but shima fah yace tashi in taimake kah
reply 2
Student of the year Feb 16, 07:51 AM

anan fah ba maganar sacrifice.. yaza ayi sama da shekara 20 iyayen ta duna biya mata kudin makaran ta wani can a waje yazo yace sai tadaina karatun
reply 0
Zainab sani kazaure Feb 16, 07:52 AM
see me see trouble gsky wannan Dama akwai tambaya akan soyayya Nd yake miki hajiya kila yana so ya fice be yake Neman hanya kar kice y yaudare ki shys y kawo wannan zancen yasan bazaki yadda ba jst keep on praying ki dena ma wani kato kuka ki kaima allah kukan ki rabo be zo ba bare ya kare
reply 0
Khadija Abdullahi ismail Feb 16, 02:30 PM
just let him go dama tun tuni ba sonki yake ba kawai sbd aiki yace ze fasa aurenki just take heart adduar iyayenmu bazasu taba barinmu mu auri mazan banza ba Allah ya baki wanda ya fishi
reply 0
Marieyerhm Feb 17, 01:11 AM
Ni dai shawarata ɗaya ce kiyi hakuri kar ki daina karatunnan domin yana da matukar muhimmanci
reply 0
Abu sufyan Feb 17, 06:46 AM
Baiwar Allah kifita rikicinshi sabida baida wani dalilil hanaki karatu A addinance koh A shari ance , dama ace Aikinneh yace bazakiyi practicing law dinbah toh wannan saii ache dama shari a bai yarda bah base on wasu ulama, Amma haka kawai yace kibar karatu toh ina soyayya anan , akwai yiyuwar ma dama yana neman meh zai rabaku neh yafake da wannan sabida yasan lallai bazaki bar karatunki bah , Kuma shawara da zanbaki ni Anawa kirabu dashi tunda Allah yajarabkeki da sonshi kiroki Allah ya ciremiki sonshi aranki , Kuma In sha Allah zaki samu wanda yafishi, lastly Gaskiya karkiyi wani double mind kawai kirabu dashi Allah zai kawo wani kuma zaki soshi in sha Allah ,Allah yazaba miki Abunda yafi Alkhairi Ameen .
reply 0
Ferteemah Feb 17, 09:09 PM

Ehn as you see am ko🙄
reply 0
Abubakar Dalhatu Sulaiman Feb 17, 09:12 PM

ok to yayi kyau
reply 0
Meeno S Feb 18, 09:51 AM
Lol run for your life, don't let emotions make you regret later...No man will be against your achievement if he really loves you Supporting each other and Making each other's dreams come true that wat is all abt love, making sacrifice is also part of it but not this kind of sacrifice (am not in support of this). But it's your life, so this careful abt urself and your family too coz dey re equally involved
reply 0
Mustapha Ali Feb 20, 02:26 PM
Gaskia baikamata yahanaki bah koh bayan aurenku abubuwa zasu iya chanjawa shawarata anan shine karki bar karatunki kuma kiyi addua allah ya ktauta
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage