Buba da Ilu Zamfarawa ne, abokan juna, suka zauna, suna hira. Can sai Ilu ya ce: “Buba in ka tsinci jikkar kudi, nawa kaka ba ni?” sai Buba ya ce: “Ilu taro ni ka ba ka walla.” Ilu ya ce: “Buba ka ba ni taro mana tun da jikkar kudin ta maigidanku ta?” Sai Buba ya ce: “Kai taron na maigidankuna?” Sai fada ya kaure a tsakaninsu, su ne har gaban alkali😂
Kin gama da yan matan Sokoto yanzu kin dawo kan Zamfarawa koh. Ki dai bi a hankali
wato abun harda tsokana ko 😔😔😔
😂😂😂😂
🤣😂m@h people
😂😂😂😂
Ba haka zanhwarawa ke magana ba baby girl, wannan maganan sakkwatawa ce da kabawa
brog you can remember kenan
you know atimes we thought something's as jokes but to some people are not jokes they'll take it for granted so be careful and always share happiness my sister not sadness gaskiyah if to say I'm from zamufara I'll not be happy with it .
😂😂😂
oh oh🤔
mene to abin jin haushi a ciki?
i didn't mention anybody's name, i didn't insult anybody either, toh mene zesa aji haushi???? and besides, ba wani mugun abu nace sunyi ba !!!
😅
It's all jokes ai. Nothing serious.
Ai ana samu ƙabila da ƙabila su zama abokan wasa. Kaga wannan na tsokano wannan. It's normal
Ah toh.
Allah ya sa dai kina da ƙarfi
😂ko kadan wlh😂
🤣🤣🤣
Toh Allah ya baki sa'a
Ai wannan maganar sakkwatawa ce ba kwa iya bambance maganar mu da ta sokoto da kebbi,mu yan gayu ne a cikin su
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment