DanAllah taya ake gane asiri i think ive been affected
Anonymous Feb 12, 02:23 AM

DanAllah taya ake gane asiri i think ive been affected 1

so there's this guy I've been dating for years muna son juna sosai sai yafara dating friend na thou nasani but kawai Ina kallon su yanxu time da Yayi Ina so Nayi aure sai naji Wallahi I can't marry someone that's dating my friend and ba yanxu zai yi aure ba. There was a time I told him Nifa I have the feelings zan yi aure this year and he was like ko Nayi zan fita na aure shi kuma shi zai iya mun koma mene what I need . So yanxu kuma Wallahi I have few people that wants me with marriage har gida sun zo but Daga nafarawa na miji magana kawai in a month zan ji na sane ka I will stop talking to you haka kawai Duk relationship da zan yi da wani doesn't work ko su fita a Raina ko ha ka kawai su daina kulani and if I asked them why sai suce Wallahi they don't know why sakanin mu bai yi working ba amma ku ma suna sona. Wlh ko irin wani yazo wajena Bbu I don't talk to men as relationship and alhamdulillah I know I'm beautiful and everything someone needs kawai de things just don't work and I want to settle down anytime soon but namiji baya raina and I'm still talking with him my bf. Gashi kullum Ina Cikin yi sallah dare walllahi I don't know what's wrong with me sometimes har Ina tamabayen shi kamun asiri ne Nikam? sai yace bai son maganan nan and yes yana bin malamai so sai dan Ina ya wan ganin su rubutu an Dungula a motorn shi kaman laya ❗️jamaaa ku taimaka mun ko da wani addua ko abun yi pls I'm sure da wani Abu Wallahi.
post

Replies

(11)
Anonymous #2 Feb 12, 04:13 AM
Allah ya kawo miki mafita. A "Quran pro" akwai ruqya. Try to download it and concentrate in listening to it. ki sa earpiece. In akwai wanni abu a jiki zai fita In Shaaa Allah.
reply 2
Abu sufyan Feb 12, 06:09 AM
Subhanallah ! er uwa tabbas sihiri gaskiya neh kuma anayiwa yayi tasiri akanshi kuma akwai wanda zakiyi ganewa akwai wanda mutum bazai ganewa bah , daga cikin mafitan neh shine kiyawaita Addu`o i da sallolin nafila cikin dare kimika bukatuwanki zuwa ga Allah , kidinga azkar na safe da na dare akwaisu dewa wanda sukaxo a sunna kiwaita Addu` i na neman kariya da sauransu In sha Allahu zaki samu mafita , Kohkuma kisamu mallamai da kikasani suna ruqya na sunnan ba bokaye bah suyi miki ruqya bah ina nufin aljanu baneh bafah ana ruqya ko akan ciwon baya neh ,Allah yakawo miki mafita baiwar Allah yabaki miji nagari maii imani da tausayi .
reply 2
Zahra Haladu Feb 12, 06:22 AM
Subahanallah Allah yavshoga cikin lamarin ki Allah ya kawo miki sauki pls ki dage da karanta azkar musamman na morning and evening dana bacci da na tashi daga bacci dana shiga toilet and try to read this s cikin ruwa farkon suratul baqara, wattaba'u ma tatllu shaydini ala milki suleiman zuwa karshen ayan, Ayatul kursiyu, falaqi da Naasi sai kina sha ki kuma shafa a jikin ki and kina yawan zama da alawla koda ba sallah zakiyi Allah yasa a dace Allah ya kowa miki mafita Ameen
reply 0
Anonymous #3 Feb 12, 07:07 AM
Allah sarki yar uwa bari ingaya miki hanya mafi sauki da zaki gane akwai asiri,kanbun baka ko hassada aji kinki zakirike yastan hannunki karamin, da yastan hannunki baba,da yastan hannunki nakusada babban zaki hadasu kirike su ukun lokaci daya bazaki sakesubasai ki karanta ayatulkursiyu sau bakwai (7)ko fiye da bakwai ayayin da kike karantawa inkika ji wani chanji ajikin ki, kamar faduwar gaba ko zuciyarki yayi ta bugawa da sauri, ko kanki yayi wani iri dai kiji jikin ki is abnormal inkikaji wadannan chanji sai kidakata to daganan kin San akwai mastala imma ko sihiri ne ajikinki ,ko kanbun baka ko hassada sai ki nemi magani Allah yabaki lfy in baki gane ga handle dina fabrics___more
reply 1
Anonymous #1 Feb 12, 07:50 AM
Ana yin asiri, nasan samari da yawa da sukayiwa 'yan matansu asiri, sai dai kiyi kokari kar ki shiga wurin 'yan duba fa kuma. Idan dai ba matsala I can be of help onlyhamza1414@gmail.com
reply 1
Anonymous #4 Feb 12, 05:03 PM
Ya Allah! wallahi ku san dai abin da ina ji yake shirin faru wa dani kenan ,Allah kare mu daga sharrin ma sharrinta
reply 0
Abubakar Dalhatu Sulaiman Feb 12, 08:35 PM
Akwai addua karya makaru, kuma ko ba komai yana da kyau mutum lokaci bayan lokaci ya dinga yi ga duk mai bukata yamin mgn sai na tura mai abubakardalhatu42@gmail.com
reply 2
Jiddah Ahmad Mar 18, 01:17 PM
Allah Allah yae mana magani kidage da azkar same with me wlhy
reply 1
Mai Nama Kano Mar 21, 10:05 AM

okay ga mail a jiki
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage