MEN WHY ARE TREATING YOUR WIVES SO BAD AFTER HAVING KIDS WITH YOU?❗️
Anonymous Feb 2, 12:14 AM

MEN WHY ARE TREATING YOUR WIVES SO BAD AFTER HAVING KIDS WITH YOU?❗️ 0

By Allah what some men are doing is so wrong and out of line!! you guys have sisters too imagine all the wulakanshi you're doing for your wife will be done to your sister or daughter will you like it? NO you won't❗️❗️❗️ then why doing it to someone's daughter? so there's this woman I know that has 4 kids with her husband and she's pregnant too Wallahi if u see how the husband is treating her so badly u won't like it. like no one can visit her and she can't go out too baya biya musu bukatun su no good food or shelter the wife has to struggle to do some things and Wallahi alhamdulillah yana da kudin ba wai Bbu ba but he prefer spending it to emmata a waje 💔 they dont communicate with his wife and when he's home she's scared sosai ko neighbors sai dai bai Sani ba zata je wulakanshi kala kala Wallahi har kunyan zuwa gidan ta nake gashi she can't tell her family I don't know why but Wallahi she's in pain sosai ko ni nan da I'm just 18 years nagane halin da take ciki💔 da wasu auren gwara Bbu Wallahi and her family is well know ko yanxu nayi mentioning almost all of you will know the family but her husband is treating her bad Nikam I don't know what to tell her she's always telling me her problems 🥺
post

Replies

(11)
Anonymous #1 Feb 2, 06:32 AM
first of all, ta dauko sirrin gidan ta tana ta gaya miki bayan tana da iyaye ke kuma kin tattaro kin kawo forum a baki shawara sai ki kai mata report, in ba haka ba tayaya kika san yana kashewa mata a waje? kin taba gani yana ba wata kudi a waje? Again, kinga wannan abin da kika ce “koh neighbors sai dai bai sani ba zata je” shi kadai ya isa ya jaa mata bala’i kuma dole abin da yake mata ya qaru saboda ta fita batare da izin shi ba, kuma babban laifi ne a wurin ubangiji…sai ta je ta gaya ma iyayen ta abin da ke faruwa daga nan kuma sai a san abin da za’a yi…Allah ya sa mu dace
reply 0
Zahra Haladu Feb 2, 07:49 AM
To yanzu ke baiwar Allah ita tace miki kizo ki bamu labarin abunda yake faruwa a gidan ta mu bata shawara? If No to gaskiya baki kyauta ba and kuma gaskiya sometimes idan kika ga na miji yana treating mace so bad kuma ta zauna bata fadawa kowa ba to ruwa baya tsami banza Well Allah ya kawo mata mafita Allah ya shiga cikin lamarin ta dage da addu'a shima Allah yasa ya gane ba dai dai yake ba Ameen Idan mahaifiyarta na da rai ya kamata ta fadamata koh duk familyn ta baza su saurare ta ba mahaifiyarta will listen to her cos akwai tausayi tsakanin da da mahaifiyar sa Allah ya sa mu da ce Allah ya bamu Abokan zama na gari
reply 0
Anonymous Feb 2, 09:02 AM

it's like ta dauki Sirrin ta Tana fada mun I used to visit her Ina ji suna magana and sometimes the way they're shouting muna Jin su kowa yasani
reply 0
Anonymous #1 Feb 2, 09:10 AM

amma ai bata ce ki kawo matsalan ta forum a bata shawara ba koh, koh tace kiyi hakan ne?
reply 0
Saudat abbas Feb 2, 09:45 AM
but duk wannan mgn da kukeyi tunda bakusan taba kuma tayi posting anonymous Wanda yake da shawara sai yabata yanda za'a samu mafita ai akwai mata a forum din nan kuma wanca take cikin matsalan mace ce so Wanda yakeda shawara sai yabata pls 🙏 sisters mudai na daura mata laifi dan Allah 🙏 maybe batada wani option ne shiyasa
reply 2
Saudat abbas Feb 2, 09:47 AM
ni shawara anan sis duk wannan abun dayake faruwa ai yana da iyaye kuma itama tanada iyaye so sai take gd tafada azauna attauna matsalan Dan dukan su nada matsala so Allah y daidai ta tsakanin su
reply 0
Anonymous Feb 2, 09:49 AM

they're just getting things wrong and twisted maybe da suna din da nake they'll understand shiyasa akace don't marry Wanda kin fi son shi gwara shi yafi sonki❗️
reply 0
Anonymous #2 Feb 2, 11:10 AM
Huh 😩 Allah sarki Allah yakawo mafita
reply 0
Anonymous #2 Feb 2, 11:11 AM
Amma please are you serious your 18
reply 0
Sayyid hamzah Feb 3, 11:31 PM
wasu mazan ne haka matan ma Allah yasa mudace
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage