🏃🏻‍♂️KU TSAYA GUYS🏃🏻‍♀️ 🦜INNA DA MAGANA🦜
Anonymous Jan 13, 04:27 PM

🏃🏻‍♂️KU TSAYA GUYS🏃🏻‍♀️ 🦜INNA DA MAGANA🦜 0

Idan kaga qawarta ta fita kyau da tarbiyya ka koma kanta kawai ba yaudara bace kaddarace!😂 Mai tambaya ta gaba...
post

Replies

(5)
Seeyermerh Jan 13, 09:30 PM
😹😹😹Tom mai aciki
reply 0
Anonymous Jan 13, 10:02 PM

hhhh kedai fadi gsky
reply 0
Seeyermerh Jan 14, 05:57 AM

ehmn ai bkm tunda shi y canja ra ayi Nima saina samu wani
reply 0
Anonymous #1 Jan 14, 01:15 PM
Wannan gaskiyane, tunda sunce idan latecomer mai arziki yazo shima kaddara ne.
reply 0
Zarah fateh Jan 14, 06:35 PM
toh ai hikenan
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage