LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB
Anonymous Jan 6, 09:54 PM

LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB 0

Assalamu Alaikum Warahamatullah, I come across most ladies profiles, categorically seeking for religious husband, but when you send them request and converse with them they will tell you that they don't wear hijab and even when married they will only wear a veil, so I wonder how someone that is religious will allows his wife to to be going out without hijab, or maybe they don't understand the meaning of a religious husband. You are not religious and you want a religious partner and you don't want comply with religious ethics. Please I need clarification on this. You can't be religious and be wearing a veil.
post

Replies

(85)
Haidar Ali Jan 7, 06:04 AM
Na ji daɗin ganin wannan post ɗin wollah. Long story short, you can't be religious and reject the teachings of that religion. Masu cewa addini a zuci yake, so is nifaq. Ai abin da ke zuci shi ke bayyana a fili. If truely abin a zuci yake, kuma na haƙiƙa ne banga dalilin da zai sa mace ta saka ma hijabi ƙiyayya ba. You are religious amma miji ya ce ki saka hijabi kin ƙiya, double trouble kenan 😅. Kin bijire wa umarnin Allah da ya ce a rufe jiki kuma kin bijire wa umarnin miji which in turn is another wahala on its own cos Allah ne yace ayi masa biyayya mutakar bai saɓa addini ba. Funny enough, kuma fa it is for your own good and that of the society. And mind you, idan an ce hijab ana nufin duk wata sutura da zata rufe tsiraicin mace ba tare da ta bayyana surar ta ba (I leave the rest to your imagination.) A female can cover herself but still be bad, at least she's covered and doesn't mean she's more religious than others. Everyone sins in one way or the other. Amma masu ƙin hijab su fake da addini a zuci yake is definitely not right kuma yakamata mu gyara. Kina ikirarin kina da addini amma kina yaƙi da abin da Allah yace na rufe jiki, leaking bucket kenan. Koh bature ya ce dress according to how you want to be addressed.
reply 10
Haidar Ali Jan 7, 06:06 AM

It doesn't. But not wearing it defines how not religious she is.
reply 3
Haidar Ali Jan 7, 06:11 AM

Someone can wear hijab and still not be religious, but those that are really religious can't be without hijab.
reply 3
Rukaiya Muhammad Jan 7, 07:21 AM

Amin Amin ya Rabbi. jikana gaskiya daci gareta amma dole kafada,nikaina am not a saint amma we are doing our best in using our knowledge wajen kamanta gaskiya.naji dadin adduar nan.but alot are happening a north.most atimes mumata muna biyewa al adu daba namuba.let me say something very true,wato ita al ada ta malam bahaushe kusan dayane da addininmu shiyasa,saboda tun muna yara ake turamu makaranta so koda xamu tashi saimu tashi da addini dakuma tarbiya.but yanxu sai most mata keganin wannan Al ada ta yahudawa itace wayewa hmmmm Allah sarki walh neman customers nahalaka sukeyi.munsani amma muna dannewa.Allah ya tsare mana imaninmu yakuma tausayama.
reply 2
Baffancy Jan 7, 07:26 AM

Kakata wannan sakon barka d safiyar taki y mareni a zuciya....Ina fatan matan dake kalubalantar wannan posting to suyi kokarin janye maganganunsu
reply 2
Ummu-Salmerh Jan 7, 07:41 AM
Shi saka hijabi WAJIBI ne ba wai zaɓi aka bamu ba,umarni ne dan haka dole ne a saka sai dai in mutum bijirewa umarnin zaiyi yaqi sawa Sannan alaqar addini da hijabi alaqa ce mai girma tunda aya ce sukutum aka saukarwa Annabi (S.AW) akan yayi umarni ga matansa da 'ya'yansa da sauran matan muminai akan su rufe jikinsu (suratul-Ahzab Ayah:59) So being you religious defines how obidient you're to the laws of ALLAH,masu fakewa da wai "Imani a zuci yake" suna yin yadda sukaga dama wllhy suji tsoron Allah,idan har kana da imanin a zuciya to tabbas za'a ga aikin shi a zahiri,matuqar mutum mai addini ne to zaka same shi da riqewa tareda aikata duk wani abunda addinin yayi umarni dashi yana kuma kaucewa abunda akayi hani dashi wanda saka hijabin na ɗaya daga cikin alamomin Duk da akwai wadanda suke shiga cikin hijabin suna yin abubuwan da basu dace ba wanda hakan ba qaramin cikas bane ga masu sakawar na tsakani da Allah tunda yanzu haɗewa akeyi gaba daya ayi msu kudin goro sai ace ay sawar na munafurci ne akwai abnda suke shiryawa a ciki,while abun ba haka yake ba wallahi akwai innocent ones da sukeyi dan su kiyaye dokokin Allah su kuma kiyaye mutuncin su. Allah yasa mu dace
reply 5
Anonymous Jan 7, 08:25 AM

Provide ur evidence with proof please
reply 1
Anonymous Jan 7, 08:37 AM

Allah ya biyaka basa son gaskiya, or maybe is lack of understanding the Deen, that's why there is need to wake up and let our children both male and female to understand Islam, wallahi our ladies need to go back to islamiya and learn Deen,may Allah guide us to straight path amin, they think wearing hijab is an optional
reply 3
Anonymous Jan 7, 08:39 AM

Yes I do
reply 0
Anonymous #2 Jan 7, 09:14 AM

okay that's very good tsakaninka da Allah sistern Ka bata saka veils???
reply 0
Anonymous #2 Jan 7, 09:16 AM

cewa Wanda bata saka hijab is not religious
reply 0
Rx SMB Jan 7, 09:16 AM

Hijab Umarnin Allah ne. you can't disobey Allah and consider yourself religious. which religion
reply 3
Anonymous #3 Jan 7, 09:19 AM
What is your definition of hijab poster?
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 7, 09:30 AM

you have said it right kuma mey nawani he is wrong?the most powerful things our beloved prophet Sallalahu alaihi wa sallam left for us is THE QUR'AN AND HIS SUNNAH.kuma duk aciki akwai maganar hijab.
reply 2
Rukaiya Muhammad Jan 7, 09:48 AM

Amin Amin.aiko basu janyeba sunsan gaskiyane saboda sunnah da Alqur'ani sun gama magana.
reply 1
Zee boo Jan 7, 10:06 AM
lol so wearing a veil makes one not religious? naah you’re wrong brother. as long as a dressing is decent, that’s all that matters
reply 0
Jibril saeed Jan 7, 10:08 AM
Rukaiya Muhammad Jan 7, 10:44 AM

wannan maganar gaskiyace kuma intataso afadi also ainafada nace am not a saint but I try my best in saying the fact whenever is required. nibana siding abun danasan are not real.what so ever am saying are based on scriptures madam ko oga.you get it?fact are fact ako inane
reply 1
Rukaiya Muhammad Jan 7, 10:53 AM

whatever!!!Suit yourself. gaskiya dai ko anso ko anqi sai anfada ehe
reply 1

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
I need Advice on drug addiction Health
Your Birthday. Entertainment
Need your answer Meetup
Is there anyone that wants to get married but doesn't want kids? Marriage
Men what's your dream woman like ? Marriage
need more light on Abortion during ramadan Religion
A medical solution for those suffering from Addiction Health
(Inter tribal marriage) A Christian Yoruba lady marrying a Muslim Hausa man Marriage
✨🌙عيد مبارك General
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
Karin aure dan samun lafiya... meye ra'ayin ku? Marriage
i am in difficult stuition my friends help me with advise Advice
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship