Question for the guyss
Anonymous Jan 5, 10:47 PM

Question for the guyss 0

Dan Allaah maza idan ku kace "Mezan samu" or " Anything for me" me kuke nufi ?? Because I really don't know how to answer this question 😂 It was even recently that I found out if a guy says "Ki hada ni da wata cikin qawayen ki kamar ki" They are hinting that they want you!! 😅😂 so i'm quite confused🤭
post

Replies

(34)
Zahrau haladu Jan 5, 11:05 PM
To bari mu Ari bakin su mu ci masu albasa tunda naga basa kusa😹 idan namiji ya ce mi zai samu or anything for me yana nufin akwai sabon news ne ki bashi labari🤷Saura Kuma wani ya ce ba haka bane😏😹😹 Yas idan kuma yace ki samo masa qawa Kamar ki to wallah son ki yake
reply 2
Anonymous #1 Jan 5, 11:11 PM
Duk wanda ya tambaye ni abinda zai samu ce mashi nake abinda ya bani ajiya shi zai samu
reply 1
Zahrau haladu Jan 6, 06:21 AM

Yas I know bai zama bole ba but why zai ce kamarta? idan ba Rami miya kawo Rami haba kamarta fa ya ce
reply 1
Zahrau haladu Jan 6, 06:24 AM

Better 😂😂😂 Koh ba gaskiya na fada ba😎
reply 0
Abu-Bakr Jan 6, 08:26 AM

yana nufin someone that behave lyk her Amma wani lokaci tambayoyinku ne namata ke janyowa namiji yace kini mamai budurwa
reply 0
Anonymous #2 Jan 6, 08:35 AM
from what i understand is that, idan kika ga namiji yana yawan irin tambayar mezai samu is either he is not talkative neither d crush is talkative, if aka samu talkative from one side toh zasu ringa samun abun tautaunawa akai kawai neman zance ne🤣🤣😅😅
reply 0
Zahrau haladu Jan 6, 09:42 AM

Hahahahahaha😂😂😂 toh sannu someone behave like her koh🤨 so why not ba Zeje gari ya nema ba sai ita Zata nema mashi uhmm ni de ban yadda da wanan ra'ayin baka ba🌚
reply 0
Baffancy Jan 6, 09:50 AM
Aslm poster idan kikaji namiji yace me zai samu to wlh maganganunsa ne suka kare bashi d abin fadi dalili kuwa shine ku mutum zai muku sallama y tambayi komai amma ku bakwa tambaya sai dai ku barshi shi kadai to idan y gama sai tunaninsa y kulle shine sai yayi irin wannan tambayar.... Sannan idan kikaji saurayi yace ki masa budurwa kamarki yes 80% suna nufin suna sonki sai dai ya danganta d ya kk a gurinsu idan ke budurwar abokinasa ce da sauran wasu dalilai to b haka yake nufi ba. 20% ne kawai suke nufin ki musu wata d gske....nawa tunanin kenan
reply 1
Anonymous #1 Jan 6, 10:16 AM

Toh ai tambayar ce
reply 0
Anonymous #1 Jan 6, 10:18 AM

The question is equally harsh, I prefer when people keep quiet if they don't have any reasonable thing to talk about
reply 0
Haidar Ali Jan 6, 10:47 AM
Idan namiji ya ce "me zan samu ne" he doesn't really need anything from you, kawai neman magana ne. Especially idan abin cewa ya ƙare
reply 0
Haidar Ali Jan 6, 10:50 AM
The second one kuma is not the case most of the time. Maza are straight forward most of the time so idan ya ce miki ki haɗa shi da ƙawa irin ki toh haka ɗin yake nufi. Lokuta kaɗan ne maza ke nufin suna son yarinya idan suka furta wannan zancen
reply 0
Haidar Ali Jan 6, 10:53 AM

Ai wani lokacin saboda yana jin daɗin yadda mu'amalar su take ne amma kuma ba shi da feeling ma yarinyar. Amma kuma yana so a ce wacce zai yi soyayya da ita ta kasance kamar yadda ita yarinyar da yake abota da ita take
reply 0
Sadeeqsak Jan 6, 11:24 AM
yunwa yake ji 😂
reply 0
Zahrau haladu Jan 6, 11:24 AM
Poster kawai daga yau duk wanda yace miki mi zai samu ki ce masa Abunda ya kawo
reply 0
Safiyah Ahmad Jan 6, 12:35 PM
To me, idan na miji is always asking "me zan samu" i take him as Dan Iska, thats just it. what else is it suppose to mean?
reply 1
Abu-Bakr Jan 6, 01:16 PM

ai kafin yagano zaisha wahala saiyasa yace ita ta nimamai The last time i told someone lyk dat cewa tayi Wai najira saita haife yarinya saita bani
reply 0
Abu-Bakr Jan 6, 01:17 PM

Gsky kin iya bada amsa mai citta
reply 1
Abu-Bakr Jan 6, 03:16 PM

I can't inbadai tuzuru kikeso arinka kirana ba
reply 0
Anonymous #3 Jan 6, 03:45 PM

Hahahahaha 😹😹😹😹 to miye a ciki idan an kiraka tuzuru ae ba Kai ne na farko ba and bazaka zama na karshe ba .so kawai ka Jira 😂 😂 pls
reply 0
Anonymous #3 Jan 6, 09:29 PM

😂😂 Gaskiya kam Allah ya hada mu da na gari Ameen
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage