COME FORWARD LADY'S
Anonymous Jan 2, 06:34 PM

COME FORWARD LADY'S 0

Assalamu alaikum wai me yasa basa mata fadar gaskiya a abubuwan da suka shafi batun soyayya???
post

Replies

(27)
Ayushakc Jan 2, 06:58 PM
dalilin maza suke hada komai da ya ginshekesu a rayuwa kafin haduwan su da alkawarin ransu
reply 0
Zahrau haladu Jan 2, 06:59 PM
Kamar ya bama fadan gaskiya? ban gane ba a dan bamu example sai Muji Dadin yin comment da kyau
reply 0
Milah Jan 2, 07:01 PM
Ai ita soyayya complicated abu ne kowacce tana magana bisa raayinta ko experience datayi kuma kowa yasan a soyayya maza sunfi yaudara๐Ÿ˜…
reply 0
Milah Jan 2, 07:09 PM

Gaskiya kam Yar uwa nima nayi saurin yin comment yakamata subamu example
reply 0
Anonymous Jan 2, 07:12 PM

mata zasu ga namiji sai suce yayi musu amma da sun fara magana dashi sai su dinga share shi maimakon su fadan masa gaskiya suce masu yayi hakuri baiyi bah......
reply 0
Ameeerah21 Jan 2, 07:15 PM
sbd bh muso a yaudare mu kuma idn muka nuna so wahala muke sha sannan bamu gane mai son mu tsakani d Allah๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜‚. Ammn bnda ni๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”
reply 0
Anonymous Jan 2, 07:21 PM

sabida kun saka a ranku baza ku samu masu sanku tsakani da Allah Bah ammma maza basu fiya yaudara bah
reply 0
Ameeerah21 Jan 2, 07:28 PM

sun saka a ransu๐Ÿ˜‚. Eh muma bh mufiya yaudara bh kuma ksn wani abu yyinda wani yazo yace yanason budurwa idn tace tana d wani sai yace ai ansan mata d samari bh saurayi bh kaga kuke hure masu kai๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜‚
reply 0
Ameeerah21 Jan 2, 07:28 PM
Anonymous Jan 2, 07:40 PM
Anonymous Jan 2, 07:41 PM

sorry ameerah y da rantsuwa
reply 0
Ameeerah21 Jan 2, 07:46 PM

An dena๐ŸŒš๐Ÿ˜‚
reply 0
Anonymous Jan 2, 07:47 PM
Anonymous Jan 2, 07:50 PM

kisan me yasa nayi wannan post din ........wata ce jiya ta bani number ta jiya nayi mata magana ta whatsapp na tambayar itace wacce ta bani number a matchmaking den she said ba ita bace abun yanzu yasa na daina trust karya yanxu
reply 0
Zahrau haladu Jan 2, 07:51 PM

Idan sun share ka Kai ma to sai ka share su ba shikenan rayuwar nan wanda yayi da kai ne kaima kayi dashi na miye sawa kanka ciwon kai akan wanda bai damu da kai ba
reply 2
Jibril saeed Jan 2, 08:02 PM
mace abbun tsoro ne.๐Ÿ˜ฃ
reply 0
Baffancy Jan 2, 08:15 PM
Dan uwa indai mace ba halinta bane karyar to bata sonka ne....akwai wani greenlight d mata suke bayarwa indai kana d nazari sosai to wlh gwanda ka hakura in ba haka ba Ina tabbatar ma rashin fadin gskyr su saiya kashe ka Dan wlh bazaka taba samun kulawarta ba har abada
reply 0
Ameeerah21 Jan 2, 08:15 PM

kash๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ. Allah sawake sai kuma daga baya bayan kayi aure taga biki y ratsa t saita fara cijan yatsa๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”
reply 0
Abu-Bakr Jan 2, 09:27 PM

kafadi gsky mace da take iya introducing saurayinta a cousin
reply 1
Seeyermerh Jan 2, 09:52 PM
hhhh suna fada mn sai dai idan basu so b
reply 1
Abu-Bakr Jan 3, 08:40 AM

har abinda yafi hakama
reply 0

Related Posts


Trending

Am I asking for too much? Relationship
I have been dreaming about my Ex Relationship
I separated with my wife last week, my story Confession
My boyfriend has not been talking to me since the last 10 days started Relationship
Little Advice Advice
PART 4: love the best and the worst feeling Relationship
part 5: my experience with love, with a guy for him a rebound girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
Please what should I do? Relationship
i need your help my friends Advice
I think i am going to lose it Advice
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
part 10: Healing after heartbreak (selflove, self growth and self care) Relationship
Delete it! DELETE IT NOW!!! Relationship