Miji na gari
Beelerh Dec 29, 11:01 AM

Miji na gari 1

Ya Allah bless us with miji na gari ya hayyu ya gayyum.
post

Replies

(58)
Seadah Dec 29, 11:15 AM
Ameen ya Hayyu ya qayyum
reply 2
Zahrau haladu Dec 29, 11:20 AM
Allahumma Ameen 🤲 sis Muna godiya da addu'a Muma Allah ya sa mu zama na gari a gare suuu
reply 3
Umar Abdulsalam Dec 29, 12:16 PM
ameen muma yahadamu da mace tagari
reply 4
Nameer Dec 29, 12:33 PM
Ameen ya Allah.
reply 2
Seeyermerh Dec 29, 12:39 PM
Amin ya Allah
reply 1
Meenerh MG Dec 29, 12:39 PM
Amin ya Allah
reply 1
Beelerh Dec 29, 01:02 PM
Trustee Dec 29, 01:14 PM
Muma ya bamu mata nagari Masu son mu for how we are......
reply 4
Baffancy Dec 29, 02:39 PM
Miji na gari yana biye daku wlh kawai matsalolinku ne sunyi yawa wanda take sonku tsakani d Allah bashi kuke so ba watakila kodan baya d kudi shiyasa amma wlh wlh wlh majority mata su suke barin damar su ta wuce su kuma tazo tana neman miji na gari....yanxu gashi dai kinyi magana d ace waji zai ce yana sonki anan din sai ki hau yanga kuma to mudai gsky shawararmu anan bama so mu hada kuma daga baya ace kun kasa dai-dai tawa...kunga baza muji dadi ba nasan wlh d maza d yawa d suke so suyi magana Amma kuma maganar zata iya zama matsala a garesu sbd koda sunyi bazasu samu abinda sukeso ba
reply 2
Yazeed Dec 29, 03:19 PM
Ameen ya Allah opposite Gender kuma mata na gari ya Allah
reply 3
Fateema Yunus Dec 29, 04:07 PM
Ameen Ya Rabbi
reply 1
Ummu-Salmerh Dec 29, 05:41 PM

me I'm even confused ma🙄 mata always praying Allah ya basu miji na gari,maza kuma suna addu'a Allah basu mata na gari kuma fa a mazan akwai na garin kaman yanda a matan ma akwai na garin,toh why are they not seeing each other ne?? meyasa basa haduwa?🤔
reply 1
Adawiyyahr Dec 29, 06:09 PM
Ameen
reply 1
Ummu-Salmerh Dec 29, 06:25 PM

tau Bari mu nemo bell mu buga kowa ya fito🙂
reply 1
Baffancy Dec 29, 06:51 PM

kin gane abinda yasa ba'a haduwa shine ku mata you're after money mu kuma maza we're after beauty shine kawai matsalar mu kowa d tasa matsalar...zakiga namiji y hada dukkan wasu Qualities amma in bashi d kudi shikenan bai isa y kula wata ba.....ko kuma kiga mace ta hada dukkan wasu Qualities amma sbd bata da kyau sai kiga muna gudunta kinga dole baza'a haduba....
reply 1
Baffancy Dec 29, 06:52 PM

shine kawai Dan gidana kowa yayi hakuri d wani buri nasa duniyar ma nawa take
reply 1
Saudat abbas Dec 29, 07:03 PM
Ameen ya hayyu ya qayyum 🙏
reply 1
Nameer Dec 29, 07:16 PM

To muna jira. bari in fara dake. yanzu ni kin kwanta mun.
reply 2
Nameer Dec 29, 07:17 PM

Gaskiya kam. burin nan ba inda zai kai mutum sam
reply 3
Anonymous #1 Dec 29, 07:38 PM
ameen
reply 3
Ummu-Salmerh Dec 29, 07:40 PM

eh toh,kusan hakane amma dai ba duka aka taru aka zama ɗaya ba, kuɗi ko kyau duka ba shi bane hali mai kyau shine abun buqata,in akaso mutum dan kudi kawai to me zai faru a lokacin da kudin suka qare? (dan komai na duniya qararre ne babu abunda zai dawwama) shikenan sai son ya qare a lokacin? haka ma macen da akaso dan kyawunta,what will happen when the beauty fades away? ay kawai mubi abnda Manzon Allah (S.A.W) ya koyar damu (wato zaben ma'aboci/ma'abociya addini da kyawawan dabi'u) shikenan sai a zauna lafiya Allah yasa mu dace.
reply 5
Ummu-Salmerh Dec 29, 07:44 PM

Tohhh😂😂😂 Na tashe ka toh
reply 2
Anonymous #2 Dec 29, 07:54 PM
Ameen ya hayyu ya qayyum I seriously want to get married, gashi date din Dana sawa kaina saura 2dayz and am still hopeful that God will do something.
reply 2
Nameer Dec 29, 07:58 PM

Toh ya za'ayi in same ki?
reply 2
Ummu-Salmerh Dec 29, 08:11 PM

duba a bayan ka gani nan ina kallon ka😂
reply 1
Nameer Dec 29, 08:13 PM

LOL. Toh shikenan kin zamar da abun wasa ma
reply 2
Ummu-Salmerh Dec 29, 08:18 PM

da gaske fah
reply 1
Nameer Dec 29, 08:20 PM

Hmm. Shikenan
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage