Aslm jama'a barkan mu d wannan lokaci d fatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yasa haka ameen..
Masoya tambayata yau akan ku take🤔
Tambaya: wanne yanayi zuciya take tsintar kanta a duk lokacin daka/ki takewa wa wani/ta son kurewar numfashi kuma akai rashin sa'a wannan zuciyar b takai/ke takeba..???
Wanne yanayi ka taba tsintar kanka bayan faruwar hakan Wanda bazaka taba mantawa dashi ba????
Ahhhhh uhmmmm🤔🤔 bari nayi gefe 🚶🚶🚶yau tambayar ba tamu bace ta masoya ne.. masoya Kuna ina ana Neman ku anan
Hm zama ki fadi gsky ne
Hahahhahahahaa sai a kace maka karya na fada yanzuuuuuuu😹
Ah nidai bance ba amma Ina nan dake saikin fadi gsky
UhmmmmTabbbb Ashe ko.......
Barin magana a ciki baya maganin yunwa
gaskia dai masoya azo a fada mn nidai b abunda na sani a nan gun gaskia
Hm dukkan ku zaku fadi gsky
hhhh gaskiar knn fah b abunda muka sani ku fara bada shawara koh muma idan mun tsinci kanmu a irin hk ma San ya zamuyi
Nifa ina d tambaya me yasa wai duk yan arewaup majority sai kiji sunce basu d samari ko kiji namiji yace bashida budurwa...
hhhh Tom baffancy idan da suna da shi mai zai kawo su nan app din hhhh koh da yk majority anzo aga mai k wakana kuma Bawai basu d samari bn koh budurwar basa da tsayayen da dagaske yk so koh take so
to mai zai hana tunda kowa nema yazo kowa y sauke buri a hadu a rufawa juna asiri
eh Tom gaskia dai su fito a zo ayi mgn kowa y samu partner 😹😹😹😹a rufawa juna asiri
Yauwa yanxu dai hwarida da zahra banda su sun samu nasu
hhhh ehmn Tom shknn bara Ragowar su zo sai su samu 😹
ai son kuraiwar nimfashi sai mahalicci. Komai ayi shi daidai shine.
duk Wanda y karanta wannan abinda na rubuta zai karanta shine d magana akan rayuwarmu t yau d gobe ke kadaice kika karanta ta a haka kuma shi ubangiji ai ba'a hadashi d komai sbd ba so Mike masa ba idan akwai abinda y wuce kauna ma to shi muke masa Dan haka y kamata kisan inda zaki dinga juya maganarki daga ba laifi ba ta koma laifi...shi kuma ubangiji d zuciya yake amfani b d abinda ke kika fadi ba...sannan idan ke kin fassara hakan a matsayin sabo to ki sauri ki tuba and ke kadaice kika ayyana haka a ranki
👂👂👂👂
@saudat kwana biyu
Wlh Alhamdulillah,ya gida da sanyi
wlh lfy lau
Saudat Ina son magana dake Dan Allah akwai wani abu daya faru
ina zarau da hwarida kuxo ku bada ansa🌚🌚
baki isa ba🌚
@seeyermerh ta fadaman dalili bari zab baka lbr 🕺🏻😂😂😂😂😂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment