Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen..
jama'a ya yanayin sanyi yake a garinku a wannan lokaci...Ni dai a rigar mu mun tashi d sanyi d iska masu ratsa jiki da kuma hazo.....
Muma haka fa abun ba’a mgn
aa fah ana sanyi koh kai don kana garin da ake snow zakace ba a sanyi
bakya daukan shawarar magabat ko🌚
hhh aa fah dr ai kg kai likita ne idan ka fara yi zaka bamu lbr mu kuma patient nk zamu jira lbr 😹😹
inda nayi zama ba ko ina ake snow ba
Amma wllh dan uwa fog 🌫️ zaka gani hadaro ya hadu babu alaman rana kuyi morethen 24hrs baku gan rana ba sanyi kawai alaji baayi ruwa ba amma zaki tashi kugan roof enku ya jike da sanyi riwa ya fara digowa
kema zaki shigo layin Yan nunawa sanyin bai isa ba idan Yan canjin sunzo koya
chb din duk sanyin ne haka ahhh na yarda wnn gun yafi nigeria sanyin
ina nigeria amma ni wllh duk sanyi da mutane kece bana jim ana wani sanyi serious 🤣😂😂
hhhh sorry gaskia watakil baka fita koh amman wannan sanyi gaskia saidai muce mun gode allah jiya da yau ana sanyi sbd hannu na har rikemin yakeyi fah 😹😹😹
haka yake a side dinmu but Wallahi yau har wanki nayi kuma fa da Armless Riga nake tab Wallahi akwae shi sosae ma
kuma ko auren mutum yayi bazai daina jin sanyi ba
tab sannu ka d kokari
wlh bazai daina ba karshe dai koma maye ka tashi daga bacci shikenan ka daina jin dumin
kai da kanka mah kaji sanyi inaga ni kuma chab😟
😂🤣
Kazo gamu nan sai ka kunna AC wolla zafi yanxu haka saida na kunna fan 😂
Akwai fa
wanne gari ne wannan
ah to ai kinsan ance mata basajin sanyi
Aekuwa dae kwana biyun nan sanyin me shiga jiki ne sosai
Allah ya bamu wuchewarshi lafiya
chab bafa anan kasar bah maybe suna nufin wata kasar ne
yes inda zan tafi kenan in sulalla sunzo domin in nunawa sanyi kuskurensa n takuramin d yake yanxu
Lagos mana
😂🤣ok kakirani in rakaka
😎😎😎 azanje dake ba
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment