why are women so obsessed with getting married? to the point where you can marry anyone and you don't care if that person is bad as long as you get married dai shikenan. have you considered that marriage isn't for everyone? some people aren't meant to get married. I know, marriage is a huge blessing and the Sunnah of our beloved prophet, but you don't need to be so obsessed with it. have patience, pray, and wait, Allah's timing is always right. you are exactly where you need to be.
Somehow you can't blame them. Its the society. The pressure the society puts on ladies to et married is enormous.
Most times they mock single ladies and make it look like marriage is an achievement.
The stigma. The pressure. A lot of this things make ladies crave for marriage and then they rush into marriage
yes most of the ladies haka suke but wasu suna ganin friends nasu sunyi zasu fara cewa zasuyi but basu San marriage time gareshi ba Allah dai yasa mu dace
Sako mai magana...
Gsky y kamata dai a dinga tsayawa ana duba mutumin z za'a aure musamman ma ku mata a tsaya ayi bincike sosai sbd gudun fadawa hannun wanda baisan darajarki ba baisan kimarki ba bai kuma san meye shi kansa auren ba d hakkokin d yake kansa.....so rashin yin wannan bincike yakansa mata d yawa su zamo zawarawa kum daga baya wannan namijin dai daya dan uwansa y mayar dake bazawara shine wanda zai dawo yana bibiyarki d batanci...wa'iyazibillah Yan uwa mata kar giyar soyayya d dinga daukarmu muna gaggawar yin aure Dan ace baki kwantai ba kamar yanda poster y fadi komai lokaci ne.....saboda kullum labarinku yana taba mana zuciya wani lokacin har mu zubarwa d wasu hawaye😭😭 Allah ya rufa mana asiri duniya d lahiya ameen... Thank you poster for your suggestion🙏
ameen fah but gsky I hate it when someone ask yaushe xakiyi aure 🙄😏mgn ka gsky ne wlh komai lkcn
Hakka shalele ai ke mun rigama mun bayar dake Yan sa'ido sai su daina tambayarki
let me tell something it’s our fault to be like that it’s our parents and society that pressuring us wlh to get married bcos ga kawayanki da kanan ki nan duk sunyi aure kin ki fitowa da miji they don’t care ya kalmar nan ke bata mana rai ko sun dauka yin kanmu ne oho
But as you said ko sun mance cewa bafa kowa bane is meant to get married in this life so to us ladies pls kar ku mance ubangiji da ya halicce ki bai manta dake ba kiyita hakuri kuma mu dage da addua
Allah yabamu hakurin cin jarabawar sa Ameen
really😌wlh kam sun dameni
ameen ya rabb. Allah ya hada kowa da alkhairin sa
it's hurtful kam. but just ignore them.
haka ne kam
and even there birth Parent pressure them that's why some will be obsessed
ko kuma aci miki haryanxu bakiyi aure bah abuna yafi bani haushi
sometimes we need to be obsessed and pray more .. ai bawa yana canja qaddarar sa da addua. and situation din da muke ciki a duniyar nan mace dole ta so auren musamman yanda maza suka zama abin tsoro
The truth is that even when we all know that it isn't everyone that will get married and also that we are meant to have Iman as Muslims, dear poster the heart still want what it wants. Everyone of us want to be celebrated just like the way our friends, acquaintances e.t.c are being celebrated on their weddings even when we know it all boils down to one's appointed time and destiny concerning what ALLAH has in store for everyone of US...
If only our elders and society would actually understand this 🤦🏾♀️ They will say Everything happens with time but at the same time be asking you why aren't you bringing anyone home to meet ur dad like….
wannan maganar taki gsky ne maza sun zama abin tsoro amma ki sani matan yanxu su suka mayar d maza haka sbd zakiga namiji yana kula yarinya ita kuma tana kula wasu samarin daban hakan yakan sa wannan wanda take sonki yaji ba dadi sbd y kasa samun kulawarki shi kadai...misali d fargaba kaga budurwarka tana kula samari barkatai t zama kama baro kowa turawa yake..fargabar anan itace shin idan Kai kazo gurinta d niyyar aurenta shi kuma wancan damai yazo?? shin wanne irin maganganu wancan yake gaya mata and so on hakan kaima zaisaka ka shiga sahun kula wasu matan daban so zata iya yiwuwa Kai mutumin kirki ne kuma wacce kaje gurinta ita kuma ayi rashin dace ba mutuniyar kirki bace saita baka kulawa abinda ka rasa kenan shikenan saita dinga kokarin lalata kai kuma sbd gudun karka rasa kukawarta shikenan saika biye mata daga nan ita kuma wacce kake so sai hankalint y dawo kanka shikenan kaima saikai amfani d wannan damar ka bata ta shikenan kinga anyi biyu babu.....Allah yasa mu dace
Owk... bazan ce ba haka bane adduar shine Allah yasa mufi qarfin hakan
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment