MEYASA AKE MA ZAURAWA KALLON YAN ISKA
Anonymous Dec 15, 11:25 PM

MEYASA AKE MA ZAURAWA KALLON YAN ISKA 0

can you imagine wata neighbour din mu ta mun massage wai zata hadani da wani former governor. abun ya bani tsoro! dana ce mata ba haka nake ba.shine wai ai gaisawa kawai zamuyi imagine. INNALILAHI Allah yasa mufi karfin zuciyan mu
post

Replies

(17)
Jibril saeed Dec 15, 11:31 PM
mutani sun Zama abun tsoro da ance ke bazawara ce shikenan they'll just judge you wrong
reply 2
Anonymous #1 Dec 16, 06:24 AM
Dear poster chill yourself wollah yanxun ba xawarawa kadai akema kallon yar iska ba as far ke mace ne to yanxun mutane xasu dinga yimiki kallon yar iska especially edan kina danyin kwalliya bakya xama da kaxanta ai shkn kin shiga ciki kawai,so wanga lamarin sede addu’ah kawai
reply 0
Anonymous #2 Dec 16, 08:31 AM
Allah ya kyauta
reply 0
Trustee Dec 16, 09:16 AM
ba wai kallon yan Iska ake musu ba ...Sunfi kusa da iskanci ne...
reply 0
Binta Musa Muhammad Dec 16, 01:10 PM
imagine!!!!! Allah Yasa mu dace
reply 1
Al-ameen Abdullah Dec 22, 12:13 AM
gaskiya a matsayinki na bazawara kamata yayi ki kama kanki wani Rashin ji da shigar banza da biyewa kannenki a unguwa ki zama kowa darling ba naki bane. domin a lkcn odanun duniya kanki yake dawowa Kuma bawai ina zarginki ba afuwan sister ki kame kanki sosai domin idan babu rami meya kawo zancen rami
reply 0
Anonymous Dec 22, 12:29 AM

bana shigan banza don in birge wani ko wani abu. abunda banyi shi ina da yarintana baran yishi yanxu ba da yarana biyu kuma mata what will I gain.wani tarbiya zan basu. banda wanan lokaci. yanxu time din da zanyi ma yarana tarbiya bana shirme ba. akwai dai abunda yayi attracting dinta a tare dani ba wanan ba😏
reply 0
Anonymous Dec 22, 12:32 AM

kuma wlh basu san dayawa kaddara ce ke sa auren su ya mutu
reply 0
Anonymous Dec 22, 12:33 AM

hakane wake daya ke bata gari
reply 0
Jibril saeed Dec 22, 10:23 AM

hakane Allah ya hada kowa da Mafi alkairi
reply 0
Anonymous Dec 22, 11:29 AM

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General