Nataho da sauri sauri gudu gudu wai anya kuwa kuna following din Arewaup a Instagram kuwa to albishirinku tun farko week dinnan ake yinta akan LSDS wato ainafin wata ta turo hotan Ashraf daa ga sarki sunusi akan cewa shne dream crush dinta,har wani ya cuceta ya karbar mata 6k xebata number ashraf,se ga wata taxo wai waccan bata isa bah dan ashraf natane eta xata eya bada 600k har tana kiran waccan da yar talakawa,to yanxun de maganar danake muku ta turo 600k dade mun samata suna yar karuna amma yanxun takoma mrs ashraf jikar dan karuna,so dama i said make i update unah mu xamu koma aci gaba da gashi and please before i go make someone be my crush π» i can sense that am ugly that's why har yanxun banga anturo hotona ance anah crushing enah bah,tonide nabar ku lahiya
ikon GodπππToh a raba mana kudin kawai
π€£ anayi muna jin dadi wlh
make I go chop tuwo first.πππ
just passing by πΆπΆπΆ
anayi munajin dadiπ
hahahahah toh araba abamu namu
Toh yanxu xaa raba mana kudin ne koh???
Naji ana ayi downloading app din nan koh mu xaaxo a rabawa kudinππ₯±ππ»
muna following sosai kuwa
mudai ba wani mayar mata kudin da za ayiππkawai a raba kowa ya samu
ππmudai muna nan muna jiran
Namu percentage en
anayi muna jin nice
muna jiran maganaπ
Arabamana kudin kawaiπΉ
mude rabon kudinnan ya kawo kanmu πͺ
ana bari muna jin haushiππππ±
please just share the money among us π
π
π
π
π
Nima daiπππ
kawai araba mana mu talakawa
mufa munajiran π
malama should just come and share the money I just downloaded this app to see how this case go endπ
Toh Fah π
Gaskiya Malama should just share this money
Allah ya biya da wannan gulman, kinba mata yan uwanki abinda sukeso, nasan jikin wasu har kirma yake da sukaga gulma, Allah ya biya oshey ππ₯°π€£π€£
πΉπΉabeg make I chop life make no life chop me ahhh Yar karuna shey you dey whine us niii?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment