Khadijat haruna
Apr 30, 01:30 PM
Yadda ake daukan duk yanmatan Jamia koh wanda sukayi jamia yan iska ne.
1
So dis is my experience in jamia
Wani mutum ne wai shi Musa he shld be in his 40s lokaci ina final yr Dina yazo masters program in my uni, was coming bck frm evening lectures muka hadu ya nuna yana sona mukayi exchanging contact, nikam ma I forgot his name so I dnt save his numb. First zuwanshi hira na fita a gaban hostel dinmu muka gaisa a motar sa kawai naga he wants to touch mi na bata rai na fita bamu sake haduwa bah kawai mezai faru wasu yanmata biyu sukasameni a hostel wai wani Musa Dan masters yace am his galfrnd ba abunda baiyi dani bah I got so hurt dis is some1 dat tun ranar I never picked his call, kawai ai sai na kirashi nace don Allah let's meet mana bayan magrib b4 insha he got excited ya rinka murna nd I begged d gals to be their leta bayan magrib na hada yan matan hostel dinmu mace su Boye let mi reach 1st to cut d story short yasha duka ranar a hannun mu kuma nakai case din security affairs din skool namu. Pls not duka yan matan da sukayi jamia ne yan iska bah.