Sign In
Register
Create Post
Home
Categories
Create Post
Matchmaking
Meetup
Baffancy posts
Posts History
Title:
Muma Maza muna son kulawa
Content:
Aslm Yan uwa barkanmu d wannan lokaci d fatan kowa yana lafiya Allah yasa haka ameen... Kamar kullum nakune BAFFANCY ke muku sallama irin t addinin Islam.... Yauma kamar yanda aka saba nazo d tsaraba wacce take Jan hankali akan Yan uwa mata Wanda yau insha Allah akansu zanyi magana... Bayan haka yau maganata zanyita akan irin abubwan d suke faruwa a wannan lokaci d wasu akidu d Yan uwa mata suka dauka na rashin kulawa d samarin su wanda hakan yakansa samari cikin yanayi na rashin jin dadi matuka....A har kullum fatana shine karkato d Jan hankalin mu wajan samun maslaha a wannan al'umma tamu.... Mata ku sani muma maza muna d zuciya kamar yanda kuke d ita kuma muma muna bukatar kulawar ku d yabo dg gare d sakonni n tunawa damu da kira a kowanne lokaci sbd yana farantawa zuciyoyin mu tsakani d Allah... Mata me yasa kuke chakulatin bangaron wajan tunawa damu Dan Allah ku sani fa zuciyar d takeso n gsky wasu fulogai wanda zasu taimaka mata wajan kaddamar d wannan soyayya tata wato kulawarku....... Daga karshe Ina Kira gareku mata muma maza muna d yanci idan anyi mana muzo mu fada amma sbd ku bakinku yafi namu idan ba muyi muku ba kunfi kowa korafi akan hakan...to gsky ku sani muma muna so adinga yi mana eheeeee😎😎😎
Category:
General
Jan 4, 10:51 PM
Title:
Fadakarwa
Content:
Aslm Yan uwana maza d mata yau nazo d wani guziri wanda yake d matukar amfani a gurin mu amma idan anbi mahangar gsky....a cikin guzirina Ina d tambayoyi Wanda bazasu wuce biyu ba... Tambaya ta farko gareku mata..... Yar uwa bude kunnuwanki in miki wata tambaya mana...Shin yar uwa kin taba nazari akan yawan zawarawan d kuke dasu a unguwarku..shin kin taba tunani akan me kawo yawan mutuwar aure...shin kin taba tsayawa koda d minti daya akan hakan......To wlh idan bakyayi ki koya ki zurfafa tunani sbd wannan matsala tana kan kowa amma bazaki gane hakan ba sai idan t faru akan ki Wanda b fata muke ba.... Tambaya ta biyu gareku maza.... Yan uwana maza mune ginshikin aure a wannan zamani kuma mune muke shan wahala Kashi 70 bisa dari na aure wanda wannan wahalar ita ta hanaka ta hanani ta hanamu aure....To wai shin mun taba tunanin dalilin d yasa muke ganin Yan uwanmu maza suke sakin matan su bayan wannan wahalar d muke sha🤔🤔🤔 To wai shin Ina matsalar take...me yake faruwa ne...... ku fito mu tattauna matsalar mu domin mu maganceta tun kafin lokacin muma y riskemu Wanda ba fatan hakan muke ba Allah y tsare..... @BAFFANCY (S)
Category:
General
Jan 2, 06:52 PM
Title:
Fatan alkhairi
Content:
Aslm jama'a barkan mu d wannan rana ta litinin 2 ga watan 1 na sabuwar shekarar 2023, Ina fatan kowa yana yanayi najin dadi a wannan rana Allah yasa haka ameen. Bayan haka zanyi amfani d wannan dama in mika sakon fatan alkhairi na d dukkanin daukacin members d suke cikin arewaup tare d fatan Allah yasa mun shiga wannan sabuwar shekara a sa'a alkhairan d suke cikinta Allah ya hadamu dasu sharrin d yake cikinta Allah y rabamu dasu...masu bukatu na alkhairi Allah y biya musu wanda sukeson aure da wanda suke neman aiki d wanda suke kasuwanci da wanda suke neman gurbin karatu dama wanda suke karatun duk ina rokon Allah ya biya mana bukatun mu gaba daya....
Category:
General
Jan 2, 01:14 PM
Title:
SO/SOYAYYA
Content:
ASLM JAMA'A BARKANMU D WANNAN MAI ALBARKA D FATAN KOWA YANA LAFIYA.. To jama'a kamar kullum dai yau dinma nine gogan naku wanda baya rasa kawo muku abinda zaku dan taba.... So Ina fatan kowa zai fito domin mu tattauna dan mu karu gaba dayan mu... Yau zamu tattauna akan wasu kalmomi guda biyu wanda muke kasa bam-bam cesu a rayuwarmu ta yau d kullum,hakan kuma yakansa mukan shiga damuwa sosai sbd rashin sanin bam-bam cinsu... Wannan kalmomi sune SO DA SOYAYYA.... Tambaya..... Menene bam-bam cin SO DA SOYAYYA Ina fatan yau zamu fito d dukkan karfin mu don mu taimakawa kanmu wajan kage bam-bam cin su .... BY BAFFANCYN (S)
Category:
General
Dec 29, 10:44 AM
Title:
Mu tattauna
Content:
Aslm maza da mata na wannan feji Mai albarka fatan kowa ya tashi lafiya da kuma yanayi najin dadi d walwala... Yau naga group din namu yayi tsit ba alamar kowa a ciki sbd ba abinda za'a dan tattauna akai... Dan haka zanyi amfani d wannan dama in in kawo mana maudu'in d zamu tattauna akai... 1.Wanne abu ne daya faru a rayuwarka wanda bazaka taba mantawa dashi ba walau a makaranta ko a rayuwa t yau d kullum. 2.Wanne abinci ne yafi birgeka a rayuwarka..
Category:
General
Dec 28, 12:20 PM
Title:
Love Question
Content:
Aslm jama'a barkan mu d wannan lokaci d fatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yasa haka ameen.. Masoya tambayata yau akan ku take🤔 Tambaya: wanne yanayi zuciya take tsintar kanta a duk lokacin daka/ki takewa wa wani/ta son kurewar numfashi kuma akai rashin sa'a wannan zuciyar b takai/ke takeba..??? Wanne yanayi ka taba tsintar kanka bayan faruwar hakan Wanda bazaka taba mantawa dashi ba????
Category:
General
Dec 27, 05:59 PM
Title:
Tambaya
Content:
Fadi kalma daya tilo wacce idan an fadeta kake tunawa d masoyinki ko masoyiyarka Wanda ake tare ko Wanda aka rabu
Category:
Entertainment
Dec 25, 06:51 PM
Title:
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time?
Content:
Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen.. jama'a ya yanayin sanyi yake a garinku a wannan lokaci...Ni dai a rigar mu mun tashi d sanyi d iska masu ratsa jiki da kuma hazo.....
Category:
General
Dec 25, 08:42 AM