Fadakarwa
Baffancy Jan 2, 06:52 PM

Fadakarwa 0

Aslm Yan uwana maza d mata yau nazo d wani guziri wanda yake d matukar amfani a gurin mu amma idan anbi mahangar gsky....a cikin guzirina Ina d tambayoyi Wanda bazasu wuce biyu ba... Tambaya ta farko gareku mata..... Yar uwa bude kunnuwanki in miki wata tambaya mana...Shin yar uwa kin taba nazari akan yawan zawarawan d kuke dasu a unguwarku..shin kin taba tunani akan me kawo yawan mutuwar aure...shin kin taba tsayawa koda d minti daya akan hakan......To wlh idan bakyayi ki koya ki zurfafa tunani sbd wannan matsala tana kan kowa amma bazaki gane hakan ba sai idan t faru akan ki Wanda b fata muke ba.... Tambaya ta biyu gareku maza.... Yan uwana maza mune ginshikin aure a wannan zamani kuma mune muke shan wahala Kashi 70 bisa dari na aure wanda wannan wahalar ita ta hanaka ta hanani ta hanamu aure....To wai shin mun taba tunanin dalilin d yasa muke ganin Yan uwanmu maza suke sakin matan su bayan wannan wahalar d muke sha๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” To wai shin Ina matsalar take...me yake faruwa ne...... ku fito mu tattauna matsalar mu domin mu maganceta tun kafin lokacin muma y riskemu Wanda ba fatan hakan muke ba Allah y tsare..... @BAFFANCY (S)
post

Replies

(33)
Bello aysher Jan 2, 06:58 PM
ameen
reply 0
Ibrahim lawan darma Jan 2, 07:00 PM
2.abunda yake kawo haka shine yayin da muke neman aure Bama fadar abinda yake a zahiri bayan mun zama yan uwa tsakanin yarinyar da zaka aure sai karya ta shigo cikin lamarin da anfara zaman takewa rayuwa sai afara samun matsala
reply 3
Baffancy Jan 2, 07:09 PM

Wannan haka yake Dan uwa to amma baka ganin kuma matsalar kamar daga gurin matanne duba d yanda matan yanxu basa duba mutumin kirki sunfi duba mai kudi ko mai karya wanda zai yaudare in...๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”
reply 0
Baffancy Jan 2, 07:10 PM

Aysh meye taku matsalar shin kin tabayin nazari akan hakan
reply 0
Ameeerah21 Jan 2, 07:12 PM
gsky mu mata muna son kulawa kuma karamar kwakwalwa gare mu tunanin mu d maza bh daya bh shiyasa idn misali ace mijina yaman kaza yaman kaza ke kuma kawata byn kin gama tayani murna idn kka koma gd saiki fara mah mijinki tsegumi maimakon ki gode mah Allah. A takaice dai yawan cin mu bamu d hakuri ammn a cire ni๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”. ku kuma maza baku son wannan shine matsalar d kuma yawan dating shike jawo hakan๐Ÿคง. Allah tsare y kuma hadamu d n gari๐Ÿ™๐Ÿปโค๏ธ๐Ÿ˜ญ
reply 1
Baffancy Jan 2, 07:17 PM

Gsky ne yar uwa...to amma bakya ganin matsalar tana faruwane tun a wajan neman soyayyar kafin ma azo maganar aure...misali mata a wannan zamanin bakya ganin ku mata kunfi ganin darajar mutumin d zai tayi muku dawainiya domin y birgeku sabanin wanda baya muku shi tsakani d Allah yke muku in yana dashi ko bashi
reply 0
Ameeerah21 Jan 2, 07:22 PM

Eh shiyasa nace mu muna son kulawa sosai๐Ÿ˜‚. Kuma harda wasu mazan n mana kirari๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ๐Ÿ˜‚
reply 1
Bello aysher Jan 2, 07:24 PM

eh to ya danganta Amma yawanci akan samu matsalan mutuwar aure dalilin rashin Gina soyayya akan gaskiya yanzu su matan bafa zaman ibadan da ake fada suke tinanin yi agidan aure bama yawanci sunfi duba jin dadin rayuwa to duk inda aka samu akasin abinda suke tinanin to sufa shknn ba wajen zamansu bne
reply 2
Anonymous #1 Jan 2, 07:28 PM

matsalar daga tsakanin mu ne brought maza da mata ne sabida idan muka hadu kowa karya tayi masa yawa idan na gaskiyar yazo suki karbar sah sabida bashi da abun duniyar
reply 1
Baffancy Jan 2, 07:33 PM

to indai haka ne me zai hana mu gyara matsalar mu... dani d kai da ke d ku da mu gaba daya mu tattauna akan haka
reply 1
Baffancy Jan 2, 07:35 PM

Kinzo point din d nakeso azo to shin tsakaninki d Allah ke a Karan kanki wanne mataki kike daukawa kanki dan gudun fadawa wannan matsalar
reply 0
Zahrau haladu Jan 2, 07:36 PM
Maganar gaskiya 1 mun bar hanyar Allah ne da koyarwar manzon Allah 2 abubuwan da akeyi kafin aure ana sabawa Allah sosai 3 buri da karya ya mana yawa mu mun sa buri ku Kuma karya shiyasa idan aka shiga aka ga ba haka sai zaman yaqi Dadi 4 Karan cin ilinmin zamantaker aure. Auren kwai ake Amma ba'a San yadda za'a zauna ba 5 and yanzu ba cancanta ake dubawa ba wajan bada aure kawai wanda ya ke da abun hanun ake bawa Allah ya kyauta ya Kawo mana sauki Ameen
reply 1
Ameeerah21 Jan 2, 07:44 PM
Deleted

anya kamar baayi ammn kana ita typing
reply 0
Baffancy Jan 2, 07:48 PM

malama Zahra ganarki haka take to amma bakya ganin cewa su matan su suka koyawa mazan karya duba d yanayin zamani yanxu in kazo gurin mace in kai b dab karya bane bama sai kaga tana ja ma kamshi s nuna cewa kai dan kauyene baka waye ba....sannan su bawai Ina goyon bayan maza b aa sai dai ni koda yaushe tsagin gsky shine nawa....su kuma maza d suka Ankara da haka sai suke soyayyar daukar fansa t yanda za suyi miki karya tun daga zuwa kayan sawa d daukar dawainiya da sauransu ita kuma macen b tare d ta taba tambayarsa ba akan wacce sana'a ykeyi har take mata wannan abin....๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”
reply 0
Baffancy Jan 2, 07:49 PM
Deleted

wannan shine matsalar sbd gsky wani abin bazai fadu ba a baki
reply 0
Baffancy Jan 2, 08:02 PM

ko zamu iya sanin dalili d hujjoji sbd hujjoji muke amfani dasu
reply 0
Yazeed Jan 2, 08:06 PM
brother gaskiya kanada matukar nazari this is a very good topic that need proper attention
reply 1
Baffancy Jan 2, 08:13 PM

Bro abin yana damuna duba d yanda muke shan wahala kafin muyi aure both mazan d matan
reply 0
Yazeed Jan 2, 08:17 PM
Yazeed Jan 2, 08:22 PM

hakane gaskiya mostly wlh inhar bakama yarinya bauta baka kashe mata kudi bata ganin mutuncin ka so shiyasa sai mazan surinka karya suna yin abunda zakuji dadi idan kuma akayi aure sukaga abunda bashiba sai matsala
reply 0
Saudat78 Jan 2, 08:56 PM
matsalar daga tsakanin mu ne from both sides maza da mata ne sabida idan aka hadu kowa karya tayi masa yawa idan na gaskiyar yazo suki indai bashi da kudi toh baa Sansa and money is not everything pls ladys
reply 1
Baffancy Jan 2, 09:18 PM

wannan gsky ne maganarki amma sis ke wanne mataki kike kokarin dauka sbd gudun faruwar fadawa hannun mutumin d bai san darajarki ba daga karshe ya maisheki bazawara.....
reply 0
Baffancy Jan 2, 09:19 PM

wlh wannan haka yake Dan uwa wannan matsalar babbace wlh sbd muna d kanne kuma muna d 'ya'ya Wanda in muna d rai zamu haifa y kamata musan matsalar mu kuma mu maganceta
reply 0
Anonymous #1 Jan 2, 09:21 PM

kawai Allah yasa mu gane gaskiya a duk inda take amma sai mun change halin mu
reply 1
Baffancy Jan 2, 09:26 PM

wannan haka yake to amma kamata yayi change y fara daga kanmu
reply 0
Anonymous #1 Jan 2, 09:31 PM

gaskiya ne haka maganar take
reply 1
Seeyermerh Jan 2, 09:51 PM
Amin
reply 1

Related Posts


Trending

Family pressure on me to get Married but no suitors Matchmaker
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Im not happy, would it change after marriage? Confession
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
My girlfriend lied to about something Advice
Why do people feel itโ€™s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
My life regret. Confession
In need of help nd prayers Marriage
help a sister Relationship