Aslm Yan uwa barkanmu d wannan lokaci d fatan kowa yana lafiya Allah yasa haka ameen...
Kamar kullum nakune BAFFANCY ke muku sallama irin t addinin Islam....
Yauma kamar yanda aka saba nazo d tsaraba wacce take Jan hankali akan Yan uwa mata Wanda yau insha Allah akansu zanyi magana...
Bayan haka yau maganata zanyita akan irin abubwan d suke faruwa a wannan lokaci d wasu akidu d Yan uwa mata suka dauka na rashin kulawa d samarin su wanda hakan yakansa samari cikin yanayi na rashin jin dadi matuka....A har kullum fatana shine karkato d Jan hankalin mu wajan samun maslaha a wannan al'umma tamu....
Mata ku sani muma maza muna d zuciya kamar yanda kuke d ita kuma muma muna bukatar kulawar ku d yabo dg gare d sakonni n tunawa damu da kira a kowanne lokaci sbd yana farantawa zuciyoyin mu tsakani d Allah...
Mata me yasa kuke chakulatin bangaron wajan tunawa damu Dan Allah ku sani fa zuciyar d takeso n gsky wasu fulogai wanda zasu taimaka mata wajan kaddamar d wannan soyayya tata wato kulawarku.......
Daga karshe Ina Kira gareku mata muma maza muna d yanci idan anyi mana muzo mu fada amma sbd ku bakinku yafi namu idan ba muyi muku ba kunfi kowa korafi akan hakan...to gsky ku sani muma muna so adinga yi mana eheeeee๐๐๐
daga mu Matan har mazan zuciya kedamu ba duste ba kuma duk yadda mumata muke ganin as if mukadai keson attention da lallabi haka maza ma keso inshrt ni a ganina kumna fimu son kulawa saboda shi namiji kamar yaro yake,he is very fragile when it comes to abun dayakeso.saboda haka mata mudage wajen ganin muyi tattalin abun damukeso.suma mazan mutanene masu emotions.
Uhmm ok ooooo toh
wanga magana taki haka take Allah yasa dai kina kulawa d masoyinki yanda y kamata
hhhhhh.sis yada hmmmm harda ok oooo kobanfadi gaskiya ba
wayasani hhahhhhhhh
wannan gsky ne we does have a heart too, and muna bukatar kulawar su sosai,
budurwar arziki wllh tana iya chanza mutumin banza zuwa na gari
Dan Allah a ringa kula damu๐
๐
Ita zuciya an halicce ta ne da son mai kyautata mata inji masu hikimar magana
the more kake kyautata wa mutum/kake kula dashi,the more kake qara shiga ransa
daku da mu duka akwai buqatar gyara ta kowanne bangare
Allah yasa a gyara.
Anty Zahra'u I can't reach u on IG, I try sending u a message but account dinki a qargame yake da qaton padlock ๐๐
ki bude plss by then sai kiga message dina
ok bakya kula dashi kenan
wannan haka yke salmah wlh majority rashin samun kulawar d saurayi yake a gurin budurwarsa shine ke sa ake soyayyar daukar fansa
wlh kam inda sune kuma sunfi kowa korafi wlh kana namiji ace kayi kwana uku ko hudu baka Kira budurwarka b saita kulleka a zuciya kuma f ita bazata kiraka ba taji ko lfy..duk ranar daka kirata kuma saita ma wannan korafin abin yana bani mamaki wollh
haba.banceba
Ahhh Anty Khadija kin fadi gaskiya kawai deee๐ค๐ค๐ค
Ok na Bude yanzu
just imagine the fact we go out everyday some almost 24/7 busy earning a living,
the amount of time da suke dashi hankalinsu kwance is far more than ours
kuma ita on her own she knows whenever she is free but that stupid Ego lead them to everything wllh
if bata da Airtime akwai beep if not beep please call me is okay
wllh mutum ko yana uzuri at that very time he will never forget to call u back in that very day.
Shiyasa kullum kaji ana hide my ID ๐คฃ๐คฃ
breakfast don serve
Hakane
Amma fa akwai wadanda ana basu soyayyar kuma ana basu kulawar ๐ฏ amma duk da haka shi wannan double dating a jinin su yake sai sunyi shi๐
Allah dai ya kyauta kawai
yasa su gyara
Wannan zance kamar Aunty zahrau bata gamsu da shi ba๐๐
okay
Ni kaazaa๐น nifa ban ce ban gamsu ba fa
Rufamun asiri karkasa baffancy ya ce sai na ba shi dalili๐
Hakane to amma wai me yasa mace zata kula maza d yawa amma kuma shi namiji inya kula sai abin y zama abin magana shine abinda na kasa ganewa
Wlh abinda yake faruwa kenan sai in rasa Wai mata me suka daiki zuciyar namiji ne!!!!???
๐๐๐๐
Hahahahaha what ๐น๐น๐น๐น
ki kiyayeni ba naji wasu suna ce miki Aunty ba wlh tammmm
Girma ne de Allah ya bamu๐๐ sai de hakuri fa๐น๐น๐น
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment