READY MADE HUSBAND
Anonymous Nov 25, 09:22 PM

READY MADE HUSBAND 2

Aslm. Da yawan mu mata kwadayi da jarabar son abun duniya da son ready made husband yake jefa rayuwarmu cikin halaka da wulaqanci da dana sani. Mutumin da kike ganin ya bada 200k as nothing you can also do more than that for yourself. Ban ce ka da ki so wanda yake da rufin asiri ba amma akwai mazan kirki da za ku iya growing tare ku yi building beautiful and peaceful home. Saboda wani samun arziqinsa daga qasa ne fa with so much hardwork and patience. Wani namijin yana buqatar encouraging wife ne mai saurarensa da ce masa baby 'I know you can do it.' I started my business in 2019 even though some of my family members discouraged me a lokacin ba ni da ko sisin fara business. Wallahi harhada kudi na fara business dinnan kamar wasa ranar farko da na yi posting a what's app status dina 7 people ordered my products ba zan taba mantawa ba, shekarar farko na samu ribar more than *00k abun da na ajiye kenan na yi register company na a year din abun sai dai in ce Alhamdulillahi Ya Rabb Ka yi mun komai. Na so yin aure tun kafin na kai 20 years amma Allah bai qaddara mun yinsa ba da wuri, ban zauna haka ba na nemi kudina duk ranar da miji ya zo ina maraba da shi ko mai kudi ko mai nema wanda zamu rufawa juna asiri. Amman da mutuncinki da qimarki ta diya mace ki rinqa qaramin murya a baki kudi mata wallahi muna ragewa kanmu daraja kafinmu shiga gidajenmu. Yes kudi abun so ne ga kowa amma a mahangar hankali abun da kake so tashi kake yi ka nema. Na san kowa hanyar samunsa daban amma you have no idea a ina arziqinki yake riba qarama ko babba alherine daraja ne kuma Ni'imar Allah. Ke baki so ki samu naki kudinne? Ko kin fi so kullum ki cewa namiji bani? Allah Ne fa kadai Mai jure roqo da bayarwa. Allah Ya rufa mana asiri duniya da lahira Ya aurar damu ga mazan kirki ya bamu wadatan zuciya da neman na kan mu.
post

Replies

(11)
AnDex_Blaq Nov 25, 09:32 PM
Aptly said. I love this. You can grow with someone and build wealth together.
reply 5
Abubakar Sadeek Nov 25, 10:27 PM
these are the kind of things I want to be reading…
reply 1
Anonymous Nov 25, 10:34 PM

Alhamdulillah. And thanks for your time.
reply 0
Fatima Alfazazi Nov 25, 10:56 PM
Mashaa'Allaah 🥰 I honestly feel like you couldn't have said it better 💯🙌
reply 2
Abu-Bakr Nov 26, 08:36 AM
Gaskiya wannan magana taki nabashi maki 100 Bansan mai yasa wasu mata basu gane cewa mazan yanxu basuson auren mace liability
reply 1
Anonymous Nov 26, 09:23 AM

Wallahi kuwa, ko yar gidan talaka ce ke in ki na da kudinki za ki yi attracting successful men saboda wani business dinki zai burge shi ya ga in ma ya aure ki ba zai ta wahala dake da yan'uwanku ba.
reply 0
Jibril saeed Nov 26, 11:01 AM
that's what they failed to understand.
reply 1
Zarah fateh Nov 26, 01:49 PM
🙌✋
reply 0
Basmatu Nov 27, 11:22 AM
This is so encouraging I swear, I always see it that way. Like why would you have to be completely dependant on someone while you actually can do it your self, what is more annoying is some one will always be like baby I need money for this, baby that? like what the... don't we have shame, aren't women supposed to be shy and classy? kullum roqo roqo da dogon buri? for what? Me baza ki iya Neman naki ba sai kin jira na wani? Shi fa Mutum kina qara daraja a wajensa in dai baki da roqo ko buri. And idan kina son Mutum yana da rufin asiri why not help him reach inda kike so yaje din? You absolutely can do it together. Let's be realistic pls, I'm not insulting anyone here, idan abinda na fada ya bata ran wata Please I'm sorry ba niyya na kenan ba.
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage