Allah Ka aurar damu mu huta da soyayya da yaudarar samarin zamanin nan. Wallahi i'm tired of relationship issues and breakups. Dalilin daina soyayya da mutanen da ba mazauna kaduna ba kenan wai don na samu sauqi still dai sai addu'a in ka san ba ka shirya auren mace ba why waste her time???
May Allah (SWA) grant us pious spouse and make us as good for them or even better so that we can lead each other to Jannatul Firdausi.
Ameen ya Allah,but it's not easy at all.Allah ya sa mudace da Alheri sa
Amin fah cause it’s not easy
Ameen sis 🥲
At all! 😢
Amin ya hayyu ya qayyum
love na scam Allah ka iya mana da iyawarka
Waya gaya miki is a scam?? kawai baki samu right one bane Haryanzu..
Ameen
Amin
Kawai yan qarya ne sun yi yawa
toh Allah ya kawo mana
wlh kuwa ba ke kadaiba yammata suna fama balle mu divorced sai Addua mazaje nagari sunanan dayawa a taskar Ubangiji Allah yahadamu dasu 😭😭😭😭
Ai shi yasa Allah ne kadai zai fidda kai. Mutum yayi ta sallan dare yana kuka Allah zai masa zabin alkhairi a kusa.
Ameen ya Allah
Allah ya Kawo na gari
Ameen mairo
Ameen Ya rabbi
ameen y rabbi
Ameen ya rabbi. it's not easy kam
Ameen
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment