I fell in love with an imposter on facebook
Anonymous Nov 10, 02:03 PM

I fell in love with an imposter on facebook 1

I saw someone complaining wani a Facebook yana chatting da ita claiming to be BAFFA WAMBAI😤 Wlh nima same abunda ya mata haka yamun, first ya tura friend request then ya fara mun magana😒 wlh at first na dauka qarya yake then daga baya irin yacce yake wlh sai ka rantse Baffa ne da gske😭😭 kullun chatting da phone call nida shi ashe qarya yake mun subhanallah 😰 yanxu haka before naga post na waccan har waya munyi nace mishi ina Abuja yace mun ba damuwa zai zo gida mu gaisa 😔yanxu ina ta kira phone nashi is switchedoff and yayi deleting account nashi na Facebook jiya dana duba 😭😭💔💔wlh right now I'm in so much pain 💔Subhanallah💔. please help me post ko Baffa na gaske zai gani🤝😔
post

Replies

(15)
Nasssss9 Nov 10, 02:16 PM
???🤕😼🤒
reply 0
Nasssss9 Nov 10, 02:18 PM
U should always be careful of imposters, they are everywhere, im glad he didn't scam you..Duniyar nan abun tsorone faa, mad people everywhere
reply 3
Anonymous Nov 10, 02:38 PM

Wlh fa abun ya bani mamaki da tsoro duka, buh ba komai Allah yasan meyasa hakan ya faru😊✌️
reply 0
Maryam Sulaiman Nov 10, 02:44 PM
Allah ya kyauta kuma da shegen son readymade ga Wanda yake son ku bashi kuke so kuna bin kyale kyale da wanda yafi karfinku.
reply 0
Nasir Mujahid Nov 10, 02:44 PM

Especially on facebook, there are many fake account masu using pictures na wasu, kuma scamming suke yi. i don't even do facebook too much bullshit is going on there
reply 1
Anonymous Nov 10, 02:56 PM

Hmm sister kenan keda baki sanni ba bakisan daga inda nake ba daga post har kin fara maganan munfi son readymade😅 toh Allah na tuba waye baya so ko keh wlh kina so zaki zo kina wani magana maran amfani😂 Kuma ni Wallahi Allah baifi qarfi naba saidai naki yafi✌️🤝
reply 0
Anonymous #1 Nov 10, 03:13 PM
Dear poster kiyi hkr erin wannan abun badadi,kinemesa a snapchart real account dinsane may be you can easily contact him through there,may Almighty Allah provide us with the righteous spouse
reply 1
Ahmad Muhammad kamba Nov 10, 03:18 PM
toh ynxun idan baffah din ya gani miye zaimiki ?😌 ba abnda baffa zai iya yimiki
reply 1
Anonymous Nov 10, 03:29 PM

Amin ya Rabbi na gode sosai🥰 amma kam nayi hakuri bazan mishi magana ba😊 Allah zaba mana abunda yafi zama Alkhairi fid Dunya wal Akhirah🤲
reply 0
Saudat Mansur Nov 10, 08:13 PM
Allah ya rufa asiri
reply 0
Anonymous Nov 10, 08:52 PM

Amin ya Rabbi🤲 Thank you 🙏
reply 1
Saudat Mansur Nov 10, 09:24 PM

welcome ☺️
reply 1
Reerah Nov 11, 11:16 PM
hmmm
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Addiction problem Advice
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
Looking for poetic lady Meetup
married men wahala Marriage
advice pls Relationship
a never ending love General
problem of age gap Advice