Relationship Trauma
MssKulthoum Sep 12, 05:28 PM

Relationship Trauma 4

Assalamu Alaikum please help me call d attention of gentlemen and iyaye the fact that kana soyayya da mace irin long distance relationship dinnan and shi saurayin da budurwar suna son juna iyaye suke hanawa without any investigation kawae ra'ayin kansu iyaye please ku riqa duba kuyi bincika. I was served a very hot 🥵 breakfast today muna soyayya da guy dinnan he loves me so dearly likewise but yana fara gayawa mum din bata ma ji qarshen maganar ba babu tunani babu bincike tace mishi aa mu mata muna da saurin yarda and d moment muka muku magana ba muna nufin ayi aure ba muna son iyaye su fara yarda before relationship din yayi nisa because d heartbreak 💔 is too much zuciya batada qashi wallahi wani blood pressure zai iya kamashi. My advice here is d gents don Allah in kuna son mace da aure ku fara shawara da iyaye wallahi da zarar mun fada tarkon qauna aka zo hakan ya faru kafin mu warke ba nan kusa ba iyaye don Allah ku riqa addu'a before saying a word ku sawa abin albarka first Nagode sorry for d long note. Am heartbroken 💔 😭I don't know when my heart will be healed again 🥺😥
post

Replies

(13)
Fatima Muhammad husain Sep 12, 05:48 PM
may Allah make it easy for you
reply 4
MssKulthoum Sep 12, 06:04 PM
Sgabdo Sep 12, 06:10 PM
Am Sorry Allah Ya zama miki mafi Alkairi
reply 1
Kifayat isah Sep 12, 08:42 PM
free ur heart and let go of the burden
reply 2
Zee Abdul Sep 12, 09:35 PM
Time will heal you Insha Allah. stay strong
reply 2
SaleemYahaya Sep 13, 03:20 PM
Gaskia shima I don't think da gaske yake sonki. Idan har da gaske yake sonki bazai gaya miki ba kuma zai yi qoqari yaga duk hanyar da zaibi ya shawo kan iyayen yayi ba tare da rigima ba. Ai don sunce basaso ba kawai haka za'a tafi saboda suma sun haifa kuma bazasu yarsu ta fada cikin damuwa ba. Kuma a sharia namiji shike zabawa kansa mata sai dai a bashi shawara ba'a tilastashi ba ba tare da dalili ba. Yanzu sai akayi bincike aka gane cewa yarinyar bata da hali me kyau sai a nuna masa illar hakan watama ko wani ma aure ke sasu su shiyu. Kumafa suma iyayenba annabawa bane kowa yanada wata nakasa wadda idan akace zaa dinga yiwa kowa hukunci da ita akwai damu. Allah cewa yayi mutum ya zabawa kansa abinda yakeso ya kwanta masa a rai. Annabi saw yace me addini shine mafi alkhairi idan har an sami wannan kuma iyaye suce ba haka ba suma sun sa6awa Allah da manzonsa. Wallahi rashin ilimine da kuma daraja al'ada sama da addini ke damunmu baki daya. Musulmi da musulmi babu wata sauran magana ko dan wani garine ko dan wace qabila ne." Innamal mu'uminina ikwa" haka Allah yace, Annabi saw yace "Al Muslim akul Muslim" amma duk sai a manta. Yau kuma da harkar neman kudice zata hada mutum da dan ma ko wace qabilace koda arne ne babu iyayen da zasuce ya daina tunda ba garinsu daya ko aladarsu daya saboda wannan kudine kowa yanaso.
reply 2
Falmata Goni Bukar Sep 13, 08:15 PM
This happens to me 3weeks back😥💔 wllh is not easy sister har yanzu bana jina daidai😥 May Allah make it easy for us.
reply 4
Hafsat mustapha Sep 14, 05:10 AM
May Allah make it easy for us
reply 1
Anonymous #1 Sep 15, 07:45 PM
Sannu sister wlh I understand how you feel, wlh same thing happened to me Amman Allah Yasa bamu fara soyyayyar ba we were just friends Amman we had feelings for eachoda kuma a wannan app din muka hadu wlh yana sona Nima ina sonsa har Allah yayi muka hadu muka gaisa for the first tym…. na ganshi yayi min sosai shima hk yace wlh Sai ya fada a gidan su Sai Maman sa kawai tace Wai ai auren Gida xaiyi. wlh yana fada min na rasa yadda xanyi I was so sad Ranar Amman haka na danne xuciyata na fara hakura kuma har yanxu ina son sa.😭😭😭😭😭😭
reply 2
Fateemah Ahmad Alkalee Sep 16, 01:00 PM
exactly what happened to me recently I'm so depressed and heartbroken 💔😭is not easy at all amma babu abinda addu'a ya bari just pray Allah yasa hakan shine mafi alkhairi
reply 1
Eysher Sep 22, 06:02 PM
Indeed wallahi dts true Allah yasa mudace
reply 0
Zash Oct 16, 06:19 PM
may Allah make it easy for you, Allah ya miki chanji da mafi alkhairi
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage