2months ago na hadu da wani bawan Allah a wani matchmaking platform a tiktok a lagos yake aiki buh dan asalin kano ne.babban mutunne da matarsa da yaransa
yace zaizo kano ya ganni soon nace ok..na fada mishi ga kaidar gidanmu kafin namiji ya fara zuwa zance sai ka nemi izinin mahifina idan ya baka fine
he did that infact 3weeks da haduwa aka kawo kudi da sa rana 5mnths
wallahy a wannan watan da aka kawo kudina a wannan watan akazo aka bama mahifina hakuri wai kada a bata mana lokaci
akwai wacce akesan hadashi a danginsa ya aura
shin daman haryanzu ana haka that too ba auran fari ba
wallahy mutuminnan was a very good man
abu bai taba shiga tsakanina dashi ba
idan ana neman miji nagari aka samu bawan Allah nan an gama
i questioned God as too why haka zai faru dani in a blink of an eye nayi kuka nayi kuka har na hakura na fawwala ma ubangiji lamarina
bansan dashi ba da ya kawo min so in sha Allah shi yafini sanin abinda yafi alkari after months kanwar tace sunyi chatting yace ita wacce aka ce masa sai ya aura su ma yace bazai aura ba so yayi suspending duk wani maganar aure tukunnan shi damuwarsa is that am ok nd my siter said physicalk am fine but mentally am broken,so he told her to console me and i said Allah ya zaba mana abinda yafi alkhairi
i keep praying kamar yanda akayi fixing bikin for 5mnths Allah ya fitomin da wani tsayayyane nayi azimi a gidana...,it was really hard moving on saboda i had no one to cry to
ance idan abu na damun mace d best supporter dinta shine mamanta buh in my case tana raye but cant support me ko na
fada mata damuta saboda she sick
buh alhamdulillah komai lokacine Allah ya bamu ikwan cinye duk wani jarabawa da Allah zai mana ameen
Allah y zaɓa miki mafi alkhairi, Allah y kawomiki sauyi wanda yafi abinda kinka rasa In Sha Allah hakanne alkhairi a kanku, ki yawaita lazimtar; La'ilaha illa antas-subuhanaka inni kuntuminazzalumin. In sha Allah idan kinsanya yaqininki akan Ubangiji zakiga mafita ta hanyar da bakiyi tsammani ba.
nagode sosai yar uwa
Allah yazaba maki abinda zaifi zama maki alheri... Itakuma mahaifiyarka allah yadaga kafadunta yabata lafiya
tge best is yet to come, may be it'll never be nice that's why God stopped it from happening. stick to du'a the replacement will be much better.👍🥰
Mallam jibrilu
na'am hajjaju
Hajjaju a ina? Tukunna dai
Allah ya amsa ki zamo hajjaju, we can be friends
Ameen thumma ameen
Sure,why not?
Allah sarki sister Allah yayi maki zabi na alkhairi
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment