Dagaske Aljanu suna hana mace soyayya?
Anonymous Aug 12, 11:03 AM

Dagaske Aljanu suna hana mace soyayya? 0

pls brothers and sisters I have this question, da gaske Aljanu suna iya hana mace soyayya and marriage
post

Replies

(9)
Hadizatou Aug 12, 03:23 PM
yes suna hanawa musamman ma jinnul ashiq har zaman aure suke hanawa I’m a victim 3days da aurena haka aka maidani gida abu yaki ci yaki cinyewa saida na tsaya sosai las las dai auren haka ya mutu ko 1month ba ayi ba Amma yanzu Alhamdulillah nasamu narabu dashi Allah ya aurar damu
reply 2
YUSUFSAED1 Aug 12, 07:25 PM
wanan maganan taki babbace
reply 0
Anonymous #1 Aug 28, 10:19 AM

hey sis, I'm sorry for what you went through but Alhamdulillah, tunda kin rabu dasu yanzu. Allah ya kawo miji na gari. show me the way please, ya kika tsaya kika rabu dasu. now I'm at the stage duk inda naji batun waraka sai na tsaya na tambaya.
reply 0
Hadizatou Sep 3, 09:47 PM

suratul baqqara zakisa a rubutamiki kisha sai kiyi sadaka Sannan kikaranta ayatul kursiyu kafa 41 ki topa aruwa kisha kinga azkar dinnan safe da yamma karike shi sosai wlh idan ki kazo bacci kidinga kunna suratul baqara on a law volume kiyi baccinki wallahi Insha Allah zasubarki
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage