yakamata iyaye mu na arewa su normalising ba Yaran su monthly allowance especially mata koh da ba yawa
hmmm ko
wannan gsk ne Amma idan suna da Hali.
Amma preferably a bawa yaro ko yarinya business. don idan suka Saba da kudi za'a iya fara sata
yo wannan ai andade anayi agidanmu haka zakiga anba yayata da kanni na mukuma ko sisi baza,a bamu ba
kila ba kukai Na Karba bane
ba kanana Yara Nike nufi ba Ina nufin waenda suke Kaman from 15 above Kuma a rinka nuna masu cewa infa dashi komai zamu Iya Maku kiga in Babu zansu eh lokacin DA akwai Ai ana mana...anawa tunani Kenan fah
Munkai mana ance mu Maza ne Kuma manada aikin yi
lol π Daman aii Mata sunfi bukata wanan Koh ba komai bazasuje rokon kudin gun Wani Kato ba
wlh kuwa
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment