jama'a ku taimaka min saurayina ne yake son na ci masa bashin kudi a online loan apps, kuma online loan apps din zai dauke sunana, BVN dina da email dina. Har ga Allah ban san yi saboda shiga matsala. don Allah ga wanda ko wacce ta taba shiga halin nan ta bani shawara menene zai kasance karshen abunda zai iya faruwa
God Why Are You So Blind To See what type of Man. He Is ? Yachi Da Kansa Mana Sai Yasaki a Chiki ?.. look Kina Yarda Yachi Bashinan Zakiyi Two zero. He will Dump you and You Will be Left With The Debt So Be. Wise. Karki Yarda achi.bashinan
Karki kuskura kiyi i repeat don't
don't try it shima yaye da nasa
Yace min bai biya da wuri bane shiyasa sukayi restricting dinshi har ya kai idan zai yi applying a wani different app din sai su ki bashi saboda an yi musu warning akan account dinshi
thank you so much
I was confused actually because yace min za'a samu riba sosai a wani online trading da yake yi
thank you
thank you because saura kadan na yi masa amma na fara wasi wasi
š
š
š
š
is it compulsory for him to keep borrowing from loan app where by in Islam isn't good saboda interest. yakamata Kimishi waazi. let him look for another source of income or to borrow from his friends
hopefully isn't gambling he's doing, saboda even normal trading if you are not expert you might lose your money. is a game of risk
sister donāt i say donāt
wllh donāt ever
talking from experiences
I beg you in the name of Allah.. Do not do it, let him get one of his friends or family member to do it... karkiyi fa, if not Zaki dawo nan with a different gist... Bayan most of the online trading din scam ne... Idan yazo yace anyi scamming dinsa, me zakiyi Kuma
kinyi hakuri amma sauraynki shashashane kungiyar Maza tayi Allah wadai da halinsa
Thank you Sister
thank you for the enlightenment I really appreciate
Ai ya zama min lesson a nan gaba
Nagode da shawarwarin da mutane suka bani, duk wasi wasin da ke zuciyata an tabbatar min da ita.
Allah ya bar zumunci
Ameen
me kikeyi da irin saurayina nan please?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment