who is currently at the trade fair in UNIMAID garden.. let's meet up or patronize you
😂😂😂 Sai dai na fillin sukuwa yanzu kam
hahaha yaushe ne wannan
2-3rd March
okay... na gudu zaria by then... ki siya mun tularen wuta ki turo mun lol
mu dai yan kaduna ni,Muna siyar da samosa,spring rolls,chicken wings,gizzards and Chilled zobo 🌚😻
Gani nan dawowa kaduna... let me patronize u if I come.. give me address
yeeehh😻🎉🎉
Rigachikun kaduna
chat or call me
07042116420
😂😂😂 duk Wanda aka baza na Unimaid garden ba suyi ba ko?
hhhhhh ai na riga na gama kashe kudina shiyasa ko kallon masu sayarwa banyi ba bcox i have weakness for it Wallahi...idan na ga mai kyau sai na siya
okay..in sha Allah will
thank you 😊
😂toh shikenan uncle..... turaren wuta zasuyi Zaria inshaAllah
na maiduguri yafi kyau..bansan Yan maiduguri da rowa ba fa
😂😂😂 Ni yanzu akwai mai kama da rowa ne?.... ko kafi so in ajiye a wurina ?
exactly one year da kika mun alkwarin turaren wuta.. nace bara na tuna miki
😏
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment