Dan Allah ku ban shawara, ban san ya zanyi da shi ba akan aure
Anonymous Feb 23, 05:09 PM

Dan Allah ku ban shawara, ban san ya zanyi da shi ba akan aure 0

Na kasan ce dashi tun kafin yayi aure, yayi aure ne sbd makaranta nake da burin yi. still muna tare dashi. yana kokarin iyakan iyawan sa domin muyi aure. iyaye na basa son kasan cewa na dashi sbd kani sukeyi ya yaudare ni tunda har yayi aure ya barni. muna a haka kullum ina kara bashi karfin gwewa akan dukkan lamuran sa kariyan arziki ya same sa ina tare dashi ina kara tuna sardashi akan mai nema baya rasawa. kullum iyayena cewa sukeyi na gyale shi na fitar da wani nayi aure amma nakiji.sbd shi nake so. wlh idan muka gama semester zan muze hutu, fargaban zuwa gida nakeyi sbd irin takura mun da'akeyi na aure. kanwata tayi aure har ta haihu gashi har tana da cikin na biyu kuma nice Babba a gidan mu. Amma yau kwana hudu kenan rabonsa da yakirani. sbd yace nayi hkr mu zauna gida daya da matar sa kuma wlh gidan zaman mutum daya ne gidan daki biyu 2 ne suna fuskantar juna dayan dakin ma kodar bathroom din sa sai kafuto dakin sai palor, kicin,dining da store. kuma wai nayi hakuri da lefe sai bayan aure idan ya samu budi. shine nace masa gsky wannan ba maganar da zan yanke hukunci bane ya samu iyayena ya nemi arfarma. kuma wlh itayena baza su taba yarda ba mussamman yanda muka dade kuma nace sai shi yanzu yakuma ce ba lefe ai abun yayi yawa amma nace masa ya dai nemi alfarma wajan su. shine da yaita fada wai ai da ina son sa zance ne kawai na amince ,kaza kaza. yai tamun habaici a statua din sa tun ranar da mukai maganar nan har yau kwana hudu wlh koh plashing bai mun ba nima ban masa ba. dan Allah yan uwa akwai so anan? Rokan Allah nakeyi kawai tun ranan har gobe Allah ya kawo mun miji mafi alkhairi nayi aurena dan wlh harga Allah nagaji abd na gama makaranta shekaran nan takuran yayi yawa a gida wlh. kuban shawaran abunda ya kyautuwa nayi dan Allah.
post

Replies

(10)
Fadeelahhh Feb 23, 05:42 PM
Gaskiya sister abin shine kawai kiyi hakuri ki bi abin da iyayenki suka ce. Ki yawaita sallah da nafiloli Allah Ya yaye miki son sa. Allah Ya Tabbatar da Mafi Alkhairi 🩶🩶🩶
reply 3
Tijjani Muhammad Feb 23, 05:51 PM
just give up on him and follow your parents advice.... our parents can foreseen something that we can't.... but if you still insist on your choice you may end of regret likely
reply 1
Abubakar Usman Feb 24, 07:38 AM
Allah yayi maki zabi
reply 0
Anonymous #1 Feb 24, 12:42 PM
Kar ki yarda kuma ki fita harkanshi. Ki dage da addu'a, in Allah ya yarda in kika bi maganan iyayenki zakiji dadi. Ya za ayi ya aure ki ba lefe a matsayin ta biyu, kisha gori awajen matanshi da yan uwa. Gidan ma akwai takura gaskiya
reply 0
Anonymous Feb 25, 02:43 PM

Amin ya Allah ngd
reply 1
Bnana kaila Feb 25, 05:22 PM
you need a therapist honestly
reply 1
Anonymous #2 Feb 26, 07:44 AM
A gaskiya kiyi biyayya ga iyayeki kuma kina addu'a Allah yabaki mafi alkairi
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage