How my wife betrayed me after taking her abroad
Anonymous Nov 5, 07:04 AM

How my wife betrayed me after taking her abroad 0

Kada ka yarda kayi kuskuren auro mace daga Nigeria ka kaita turai indai ba ka yarda da amincin ta, tarbiyyar ta da kuma dattijantakar iyayen ta ba. In ba haka ba walh kanajin kana gani in idon ta ya bude a turai se tafi karfin ka. Ko kuma ka dinga sharing dinta da wasu banzaye. Dayawa matan mu na Nigeria, In suka hadu da turawa se raini ya fara shiga tsakanin su da mazajen su bakake. Se sun dinga sha'awar tarayya da turawan. Se su manta kaine ka kawosu su nemi su bijire maka suna cin amanar ka. Abinda ya faru dani ban yiwa wani fatan haka. Seda jini na ya hau, da adduoi da komai na samu na dawo daidai. Zan auro wata matar amma dole a Nigeria zata zauna. Na dinga ziyartar ta. Ita kuma waccan Allah shine alkali zemin sakayya abinda tamin!
post

Replies

(18)
Haydar Nov 5, 07:41 AM
Eyya.. SubhanaAllah. May Allah make it easy for you. Thanks for your advice.
reply 0
Anonymous #3 Nov 5, 07:54 AM
Assalama Alaikum Bawan Allah..Dan Allah kayi hakuri,and not all fingers are equal!ba kowacce mace bace halinta yake ba,naka yazo a Kaddara mara dadi sai kayi hakuri kayi mata Addu’ah inda Rabo sai ku Daidai..Mu Mata Wallahi ba dukka muka taru muka zama daya ba..
reply 3
Anonymous #1 Nov 5, 10:24 AM
Well, this is not enough reason for you to generalize, that is why thorough understanding of your partner before marriage is very important, perhaps you didn't do your due diligence well. You could have picked up elements of such tendencies in her. May Allah make it easy for you.
reply 3
Anonymous #4 Nov 5, 04:33 PM
you are right, even me I will not advice any Nigeria to bring his wife abroad. I read different story similar to yours. most of Nigeria woman are devils. in duka hi turai. they will turn back on you, if care not she will setup up you are abusing her. I they your back leave her for naija. just they come back time to time.
reply 0
Idris mu'awiya Nov 5, 06:16 PM
Mun gode da wannan shawarar amma kaima pls kayi hakuri wata rana sai labari me labarin ma baza'a ganshi ba kaji
reply 0
Meenah2 Nov 5, 06:57 PM
nidai shawarata kam kasan irin matar da zaka auro ko a ynzu din ma cus idan ba ta kirki bace wllhi ko anan din ka barta sai tayi...kana tunanin kana kusa da mace ma ta yaudareka inaga bakanan ka ajeta ka tafi ka barta? jus pray,pray nd pray Allah ya hadaka da ta gari
reply 1
Zainab bashir Nov 6, 09:55 AM
Dan Allah adaina mana kudin goro
reply 0
Zainab bashir Nov 6, 09:56 AM
Daman waccen da halinta ta tafi nawane suke zuwa chan su zama nustatsu
reply 0
Anonymous #2 Nov 6, 11:10 AM
Poster pls let's talk private regarding this issue .
reply 0
Anonymous Nov 6, 11:58 AM
Anonymous Nov 6, 12:02 PM

Eh toh baxa'ayi kudin goro ba, amma kam dayawa matan da naga sunyiwa mazajen su haka. Matan kabilu hakan ya zama ruwan dare a gurin su, zaton da nayi hausawan mu sunada kamun kai da nutsuwa, ashe suma da yawansu don basu samu dama bane😒
reply 0
Baiwar Allah 36 Nov 12, 10:38 AM
subhanallah kayi hjr ka yafe mata insha'Allah Allah zaimaka chanji da mafi Alheri 🙏
reply 0
Anonymous #5 Nov 12, 10:39 AM
Please muyi magana private
reply 0
Anonymous #6 Nov 16, 04:24 PM
The first mistake we make in choosing a life partner is doing it ourselves instead of asking Allah to make the choice for us. Do you think you're safe if you travel and leave your wife back in Africa? She'll use the money you send her to build ( take care of her partner) another relationship with either male or female or even both. Nemi zabin Allah kai dai.
reply 0
Anonymous #7 Nov 19, 11:06 PM
Allah sarki Allahu yadafama Amma ba dukka aka zama daya ba..
reply 0
Aishabello Nov 26, 12:48 PM
may Almighty Allah make it easy for u
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage