Sep 30, 12:37 AM

Mijina kullun yana so muyi mu'amalar aure, need advice

Aslm Jamaa ya gaji da mutanei Karan mijina na kawo muku ku bani shawara...munyi aure just 10mnt to gaskiya munyi da mijina banson in dauki chiki yanzun saboda ina mkrnt na kusa gamawa though ya fahimci nei anma ya hanani focus a karatu kullun XX ba safe ba rana ba dare ko ya tafi office kwai sai inganshi ya dawo wai yana bukata na ina lectures kwai sai kirani in dawo gida ya dawo yana bukatana 😭body no be firewood😭Jamaa lfy shi klau kuwa?ni kuma ba yanda na iya dole inzo saboda kada ya nema matan banza a waje😭ku dubamin plssss

Replies

(16)
Sep 30, 01:50 AM
English??
Sep 30, 01:53 AM
Kodai Hariji ne?
Sep 30, 07:26 AM
Bashida laifi in dai ba so kike ya nemi na banza ba😅 Anyways maybe hariji ne
Sep 30, 08:05 AM
Anonymous #1 Sep 30, 01:53 AM

Kodai Hariji ne?

0
what is hariji please? rashin lpy ne?
Sep 30, 11:05 AM
Umar Pharouq Sep 30, 07:26 AM

Bashida laifi in dai ba so kike ya nemi na banza ba😅 Anyways maybe hariji ne

0
hmmmm
Sep 30, 11:27 AM
Anonymous #3 Sep 30, 08:05 AM

what is hariji please? rashin lpy ne?

0
Someone with high sexual urge.
Sep 30, 12:03 PM
Anonymous #1 Sep 30, 11:27 AM

Someone with high sexual urge.

1
ok thank you
Oct 1, 12:39 AM
Anonymous #1 Sep 30, 01:53 AM

Kodai Hariji ne?

0
That's what am thinking because this is too much
Oct 1, 12:40 AM
Umar Pharouq Sep 30, 07:26 AM

Bashida laifi in dai ba so kike ya nemi na banza ba😅 Anyways maybe hariji ne

0
Haba yayi yawa ai, koh matan banza yakewa haka zatagaji
Oct 1, 12:42 AM
My sister just sit him down and have a proper conversation, tell him what you are feeling about everything that is happening,
Oct 1, 01:39 PM
Ahmad Aysha Oct 1, 12:40 AM

Haba yayi yawa ai, koh matan banza yakewa haka zatagaji

1
Hhhhhh wa'yan nan yadda kika san machine haka suke. As far as zaka basu kudi they are always ready Mijinta lafiyayye ne kawai😅
Oct 1, 11:26 PM
Hakuri hakuri hakuri zakiyi shiyasa lokacin aurenku ake cewakuyi hakuri idan bakiy hakuri bah abinda bakyaso neh zaifaru idan yana daukan shawara talk to him kusamu masalaha Allah Ya Kyauta
Oct 2, 05:37 AM
Ahmad Aysha Oct 1, 12:40 AM

Haba yayi yawa ai, koh matan banza yakewa haka zatagaji

1
😅akwai mata ma kalansa ai, wayan da basu gajiya all the time kamar ruwa suka dauke shi suma.
Oct 2, 10:32 AM
Haynoh Oct 2, 05:37 AM

😅akwai mata ma kalansa ai, wayan da basu gajiya all the time kamar ruwa suka dauke shi suma.

0
😂😂😂😂
Oct 3, 03:39 PM
Anonymous #1 Sep 30, 01:53 AM

Kodai Hariji ne?

0
da alama
Oct 3, 11:10 PM
Kiyi mashi magana na fahimta In Sha Allah he'll surely understand you
×