hauka ne ko rashin tunani
Anonymous Aug 23, 07:30 PM

hauka ne ko rashin tunani 0

Assalamu Alaikum da fatan kowa na lpy. wani abu ne ke ci min tuwo a qwarya ina zaune tare da antyna da yayanta uku. wata 2 da suka wuce anty tawa ta dawo nigeria dan akwai bikin qanwarsu da zaay. da yake muna da yan uwa a qasar da mukw zaune, sai tayi wa kanwar kakata da tke zaune a qasar magana tazo ta zauna da mu kafin ta dawo. ynzu maganar da nke akwai wata distance cousin din anty nawa, sun hada alaqa ne ra wajen kakanni sai tazo ta dan kwana biyu. gida ba extra room sai ta ke kwana a dakin anty tawa kuma d same dakin idan mijin anty tawa yazo yake kwana, itace wannan da tazo sai ta kira qawarta🙂 sai suke kwana a dakin antyn nawa kuma suke amfani da bandakin.... abin na damuna amma bamda bakin magana tunda ba gidana bane ba amma abin ba kyan gani, bamda rashin tunani ke idan ki kwana a dakin an miki uzuri amma kawo qawa wannan ba abin hnkl bane ba, gadon da mijin ke kwanciya da bargon da mijin ke rufa da bandakin da mijin ke amfani 🙂. nasan ko a addini kanwar ki uwa daya uba daya ba zata shiga dakin mijinki ba balle wata cousin daga nesa harbda qawarta. toh ya kuka gani ni ta bangare na ba zan yadda da wannan danyan aikin ba, mijinka sirrinka ne da komai nashi
post

Replies

(2)
Anonymous #1 Aug 23, 07:57 PM
ki fasa 🥚 din kawai….ai mugun hauka ne wannan
reply 0
Anonymous Aug 23, 08:55 PM

haukan ma tafi qarfin asibitin mahaukata, ai da babba a gidan amma ta zabi tayi shiru sbd kar ran waccan din ya bace 😂... sun ba kyau ba daidai bane ba amma sun zabi hkn... mutumin daya ce aure wahala ne ina yason muhimmanci turakan miji
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage