I want to get married
Anonymous Aug 14, 07:45 AM

I want to get married 4

Salaam. Plz help share wit d audience. Ina Neman shawara da kuma addu'a ku don Allah. Allah ya hadani da wata baiwar Allah Mai hankali da rabiyya Mai kyau. Munfi shakara da yanzu da haduwa, bamu taba samun marsala tsakanin mu ba. Muna masifar son junan mu. Amma masalar da make fiskanta yanzu shine Bani na gama karatu amma ba aikin yi ba sana'ar yi. Wallahi nayi iya kokari na innemi sana'ar da zanyi Amma Bani da jari kuma banma San wani irin sana'ar me ma zanyi ba. Kuma wallahi kwannan nan ina Shiga wani irin hali na urges feelings, yanzu har ya Fara fin karfi na. Kuma Bani da daman yin aure yanzu don banda ma yanda Zan Fara maganar auren. Har ya Kai ga ina tunani innemi drugs da zai cire min feelings din ma gabaki daya. Don Allah in akwai wani shawara da zaku iya bani ataimaka min da kuma addu'a. Wallahi jiya na kwana banyi bacci ba, na kwana kuka da hawaye kaman wani karamin yaro.????
post

Replies

(11)
Anonymous #1 Aug 14, 11:23 AM
Well, i have heard that shan lemun tsami would help with the urges that’s if you can’t fast. And i will include you in my prayers in sha Allah, it’s definitely a test from Allah, nothing lasts forever. Just keep having faith and keep trying
reply 1
Anonymous Aug 14, 11:38 AM

Thank you very much, Allah ya saka da Alkhair. Ina using lemon tsamin but gaskiya ba sosai ba coz I have ulcer. But ina using kanwa sosai don ance it helps too. Azumi kuma gaskiya ba yabon Kai ba ina yi iya gwargodo. Don Mondays and Thursdays baya wuce ni. Da sauran wasu azumin sunna
reply 1
Anonymous #2 Aug 14, 11:57 AM
I have a suggestion it may seem bad but sometimes its better when you are at risk of zina, even some scholars have agreed with masturbation if your feelings are getting out of control and you may commit a sin. maganar gaskiya a zamanin na its is more difficult to control your desire than before soboda abubuwan zamani. i masturbate 2 - 3 times a week after i release i feel satisfied and don't bother myself anymore and now i can control myself ni ma banyi aure ba amma abin be dame ni ba sosai. i once felt like you all i thought of was sex but once you get the pleasure of that release and a simulated experience the desire will not disturb you. but don't do it too much and become addicted please be very careful how often you do it. it can help you and it can harm you depending on how you do it. i suggest you do research about it before starting. Allah yasa mu dace
reply 4
Ayeesh Chuchu Aug 14, 12:10 PM
Idan ba ka da karfin yin aure, azumi shi ya kama ce ka, kamar yadda annabi SAW ya umurci duk wani matashi yayi. Hakan zai taimaka ma kwarai. Sannan ka guje ma duk abinda zai kusanta ka da shi.
reply 4
Deejangala Aug 15, 08:09 AM
Ka yawaita yin azumin da adhkar da kuma sallahn dare frequently, Allah does not burden a soul beyond what it can bear, so be patient kar ka fada tarkon shaidan in sha Allah wata rana sai labari
reply 2
Ayesha audu Aug 15, 02:47 PM
Hindat Aug 17, 07:42 AM
Follow the teachings of the prophet cox Allah (SWT) said " ya Ku taron samari Wanda yasamu iko daga cikinku toh yayi aure, lallai shi hakan yana runtse idanu kuma yana kiyaye al'aura. Wanda baisamu iko ba, toh yayi azumi lallai shi kariyane agareshi" sanna stay away from anything that might lead you to committing zina like watching porn, masturbation and all that. kayi kokari kacigaba da Neman aikin yi koda kadan zakasamu karka raina kayishi
reply 2
Hamiss Hussain Dec 24, 08:52 PM

Am sorry for repling today. Amma kaima da kakeyin Masturbation din haram ne. Babu wani malami ko hadisi ko aya data inganta shi. So stay away from it otherwise it'll kills your body slowly, and cells na jikinka wanda suke dauke da sinadarin haihuwa. Idan kunne yaji jiki ya tsira. Allah ya hana. Babu inda yazama halali.
reply 2

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage