Why do women always blame men for committing salacious relations with them & leaving?
Anonymous Jun 9, 12:47 PM

Why do women always blame men for committing salacious relations with them & leaving? 0

Wai me yasa mata mafi yawa ke tunanin cewa maza su ke yaudarar mata gurin zina na farko dae duk macen da ta yarda namiji yayi zina da ita to lallai tana da hankali sannan ta san abun da ya dace ta kuma san abunda ba dai dai ba Amma me yasa sai ta gama sharholiyar ta taxo tana fadan cewa ta tsani maza na biu baayin zina da karfi sannan koda kince ya tilastaki idan daure maki kafafu tayi ba ban san yanda zaai ba kice yayi maki na karfi wannan kenan bana tunanin namiji zai iya taba koda hannun macce ne ba tare da amincewar ta ba sabida koda ya taba na farko idan har kika nuna mai bacin ranki wllh gobe ko abu zai mika maki a hannu zaiji tsoron taba ki amma sai kun kare sharholiyar ku kuzo kuna wani fadan men men men fear men maza yan isaka ne maza meye maza meye baya duk mai yin irin wayan nan sai kun basu dama ne suke yi amma don gujewa irin haka bara na baku wata shawara 1 ki daina posting na sexy pic enki ( inda shape enki ya fito kirjin ki ya fito ) a social media 2 koda kun hadu yace ki tura nai pic enki kafa ki tura idan kuma ya matsa maki ki saka dogon hijab da nikab kiyi pic sae ki tura mai trust me ba zai sake cewa ki tura mai pic enki ba bare har mgnn banza ya shiga 3 idan yace yana so zaizo kuje outing kice aa sai dai yazo nan gida ke bakya fita idan yaxo kicewa dan iska parlor zai wuce kuma ki saka nikab zaki gani idan zai dawo gobe 4 da wasa idan ya taba hannun ki ki nuna mai bacin rai ko ki fada mai cewa ke ba haka kike ba ki gani zai sake TRUST ME DUK NAMIJIN DA KIKAWA HAKA WLLH KODA BADA NIYYAR AUREN KI YAZO BA SAI YAJI YANA SON KASAN CEWA DAKE SANNAN WLLH ZAI IYA RECOMMEND NAKI MUTANEN ARZIKI WAYAN DA SUKA SHIRYAWA AUREN DA GASKIYA
post

Replies

(20)
Zainab bashir Jun 9, 02:01 PM
Hkn km
reply 0
Anonymous #1 Jun 9, 02:38 PM
haba oga nikab Kuma acikin parlor
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 9, 03:09 PM
hmm ni wlh tsoro ma nke nace zan taba hannun mace balle har ya kai chest😲😲 ko yaya ake oho, but i liked women so much oo 😎 Allah ya bamu kudi da mata na gari muyi aure
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 9, 03:09 PM

firan gski indai har da take yake an saka muku rana an kuma bshi dman zuwa fira
reply 0
Anonymous #3 Jun 9, 03:20 PM
wlh you make total sense. sun qware a munafunchi. dayawa kwadayi me yake kaisu. yawan roqo ma Yana contributing cos idan bikiji kunyar Dora Masa nauyin babanku ba Shima bazaiji kunyar demanding koma mene yake nemaba. more than 70% of the time laifin matan ne Yan wahala suzo suna yada blames
reply 3
Anonymous #1 Jun 9, 04:49 PM

to ko ba,a samana ranaba inje hira wurinki harna shiga parlor ku kisa nikab ai bazai yiwuba
reply 0
Anonymous #4 Jun 9, 09:28 PM
Don’t post or comment with so much confidence. Jarabawa ce daga Allah and sometimes you fall into it without even realizing it. Allah dai ya shirya mu gabaki daya, ya kuma sa mu fi karfin zuqatan mu
reply 2
Muhammad Musa Muhammad Jun 9, 09:47 PM

🤣🤣i swear I get great power for body iya kallon ta ma matsala ne
reply 0
Anonymous #1 Jun 9, 09:49 PM

Oga aiko babanta liman ne sai haka tadaisa hijab Amma nikab bazai yiwuwa
reply 0
Nasssss9 Jun 9, 10:59 PM
Wallahi duk abinda ka fada gaskiya 100%, babu wani alamar tambaya ko kadan, sai an bamu dama muke damawa, idan ba'a bamu ba dole saidai muyi hakuri, Duk wani dan iska a duniyar nan burinshi ya aura macen kirki, Take note ladies. Babu wanda zaiso ya aura wacca ya lalata
reply 0
Nasssss9 Jun 9, 11:01 PM

Kaga irinsu nan, Sun fara tonama kansu asiri 🤣🤣🤣
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 10, 12:19 AM

kaman yy 🤣
reply 0
Zakimonie Jun 10, 01:02 AM
son zuciya Kuma Mafi akasarin mata zamani kwadayi ne ke kaisu ga hallaka
reply 0
Mjee Jun 10, 09:23 AM
Kai dai kanka ka sani don't speak for all. wasu they can go to any length jst to get what dy want.
reply 0
Anonymous #1 Jun 10, 09:54 AM

Kai oga Inada siblings mata ba abinda kake tunani bane nidai kawai nace bazai yiwuba nace gidanku hira har cikin parlor ku kisa nikab
reply 0
Anonymous #1 Jun 10, 09:56 AM

Haba Oga Judas Kuma kawai donya Fadi Ra,ayinsa
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage