why doesn't men trust their girls with lefe stuffs.....After All ke zaa kawo wa😂😂😂
hhhha !eh toh, sako da kai yafi aike
sbd matan are carnivaros😂
Ah ah herbivores 😹
😂😂😂💔
😹😹
Scavengers😭😂😂💔
nifa Sai dai iyayen yarinya suyi Mata lefe don bazanyi bh
predators 🤷😊🤣
Ashe kuwa zaka dade basu baka auren ta bah se dai in zaka mata kayan daki koh kuma ka bata kudin tayi lefen da kanta
haba dai 🤔😅
Da gaske
gaskiya ya kamata a rage karya wurin lefe duba da yadda rayuwa ya canza, kawai ayiwa Amarya kaya kala 10 sai ta taho da tsofaffen kayan ta masu kyau gidan miji
Muna son aure Amma lefe da wahala na biki na bni tsoro 🤣🤣
Toh ae daman ba ace ayi qarya ba a hada lefe kawai dai ka sa daidai qarfin kam.. Amma kai kuma kace kala goma haba mana😹 se kace ba mutum za'a baka bah ae yayi kadan 😹😹
🤣🤣🇳🇬💔 ana tausaya mna don Allah wlh na gji da wulaqanci da ake mun, kazo kna son kayi wanka ma ace bbu ruwan zafi, haka jiya turiri ya Kona mun index dina garin sake ruwan zafi😥.
kaje siyan waina kayi ta jira 😅 hba don Allah
sai kai kuma kayi furnitures
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment