slm. I want to get your opinions on which is best when it comes to organizing KAYAN LEFE. Is it best for the guy/guys family to organize or to give the bride to be the money to organize it herself? From my point of view, i think its better to give her the money to do the shopping herself since she know best the items/materials she will need, unlike when the husband to be or his family do the shopping and sometimes buying more or less of somethings and or not buying at all. And again, i think this idea is suitable or works best when the guy is working on budget due to availability of funds๐. So, yanaji what are your thoughts, inputs or contributions to the above.
Eh ya dangan ta da ra'ayin wacce zaa aura din nidai to me gskya gara ka hada da kanka kawai duk abinda takeson tafada maka or idan kaje gurin siya sai ka tura mata ta duba ta zaba cus idan ka Bata kudin ba komai zai Isa tasiya ba cus komai tsada yakeyi ynzu and idan tace akara kudin zaka iya complain but idan Kai kasiya da kanka zaka gane abinda nake mgna akai
ku hada abin ku kai da family dinka a kai mata, kayi abin da kaga zaka iya yi iya qarfin ka, ba wani takura idan kuma suka raina abin da kayi kaga ai shkenan ka san wa zaka aura
it's better you organized it by yourself with your family
ok
Gaskia yafi ma ka hada da kanka sbd yagi girma da mutunci a gurin yarinya
My nightmare ๐
serious nightmare fa๐
idon tanada ra'ayin organizing dakanta kabata tayi kawai suwayanda sukeson hada lefe dakansu inbasu sukayiba kome akayi bazai burge suba but idon ba ita tayi suggesting ba is better you/familyn suyi
yawwa yar gari, Allah ya biya ki. Nima haka nake tunani
๐๐๐๐๐คฃ๐คฃ
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment